By using this site, you agree to the Privacy Policy and Terms of Use.
Accept
At'tajdid NewsAt'tajdid NewsAt'tajdid News
Notification Show More
Font ResizerAa
  • News
    • International News
  • Video
  • Lecture Audio
    • Tafsir
  • More
    • Books & Journal
      • Feature/Articles
    • Contact
    • Search Page
    • Blog
    • About Us
Reading: Motocin Agaji Aƙalla 2,400 Sun Shiga Gaza.
Share
Font ResizerAa
At'tajdid NewsAt'tajdid News
  • HomeHome
  • My Feed
  • My Interests
  • My Saves
  • History
  • Blog
Search
  • Quick Access
    • Home
    • Contact Us
    • About Us
  • Categories
    • News
    • International News
    • Video
    • Books & Journal
    • Feature/Articles
    • Lecture Audio
    • Tafsir
Have an existing account? Sign In
Follow US
At'tajdid News > Blog > International News > Motocin Agaji Aƙalla 2,400 Sun Shiga Gaza.
International News

Motocin Agaji Aƙalla 2,400 Sun Shiga Gaza.

Attajdid
Last updated: 2025/01/23 at 7:00 AM
Attajdid Published January 23, 2025
Share
SHARE

Kimanin motocin agaji 900 sun shiga Gaza a yayin da wani babban jami’i na MDD ya ce kawo yanzu babu wani ƙalubale da ya shafi karya doka.

 

Hakan na nufin a jumlace motocin agaji 2,400 sun shiga yankin wanda aka mamaye.

 

A watanni 15 da Isra’ila ta kwashe tana yaƙin kisan ƙare-dangi a Gaza, MDD ta bayyana shigar da kayan agaji yankin a matsayin babban ƙaluale — inda dakarun Isra’ila suke hana ma’aikatanta gudanar da ayyukansu sannan gungun ‘yan Isra’ila suna sace kayan na agaji.

 

Muhannad Hadi, wani babban jami’i na MDD a Gaza da Gaɓar Yammacin Kogin Jordan, ya ce a kwana uku da suka wuce ba a samu satar kayan agaji da yawa ba, “ba kamar a baya ba.”

 

 

Mai rahoto;

M.B.S.Gama.

 

 

At-tajdid News.

You Might Also Like

Mass Turnout As Jigawa Flagg-Off 2025 Polio Immunization Campaign Targets 1.5 Million Children 

ZAMFARA STATE MUSLIMS LEAGUE FOR PEACE AND DEVELOPMENT OPEN LETTER TO TRUMP AND THE U.S.A CONGRESS:

Israel Strategies For Dividing Gaza Intro Two Zone

⭕️ Reuters, citing European and American sources

Israila ta Rushe Gidajen Falasɗinawa a Gaza, ta ƙaddamar da Sabon Hari a Khan Younis

Attajdid January 23, 2025 January 23, 2025
Share This Article
Facebook Twitter Email Print
Leave a comment

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Follow US

Find US on Social Medias
Facebook Like
Twitter Follow
Youtube Subscribe
Telegram Follow

Weekly Newsletter

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

Popular News
International News

Nijar ta ci gaba da fitar da man fetur ta Jamhuriyar Benin.

Attajdid Attajdid August 22, 2024
Abdullahi Appointed pioneer FUD Acting Director Public Affair
KALUBALAN DAKE FUSKANTAR TATTAUNAWAR TSAGYATA WUTA A GAZA.
BRIGADES NA AL-QUDS SUN KAI HARI GA WASU MOTOCIN ISRA’ILA.
Uwargidan shugaban kasa sanata Oluremi Tinubu, ta kaddamar da sabbin na’urorin gano cutar tarin fuka da aka kera a wani mataki na saurin gano cutar a fadin kasar nan
- Advertisement -
Ad imageAd image
Global Coronavirus Cases

Confirmed

0

Death

0

More Information:Covid-19 Statistics

Categories

  • U.K News
  • Today News
  • Hot News
  • Video

About US

Attajdid News, a Nigerian media outlet, is dedicated to fostering dialogue among diverse communities, promoting integrity, transparency, and critical thinking.

Subscribe US

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

© Foxiz News Network. Ruby Design Company. All Rights Reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?