By using this site, you agree to the Privacy Policy and Terms of Use.
Accept
At'tajdid NewsAt'tajdid NewsAt'tajdid News
Notification Show More
Font ResizerAa
  • News
    • International News
  • Video
  • Lecture Audio
    • Tafsir
  • More
    • Books & Journal
      • Feature/Articles
    • Contact
    • Search Page
    • Blog
    • About Us
Reading: Mumunan Yajin Aiki Da Zanga-zanga Sun Barke a Isra’ila Domin Nuna Kyamar Ra’ayin Netanyahu.
Share
Font ResizerAa
At'tajdid NewsAt'tajdid News
  • HomeHome
  • My Feed
  • My Interests
  • My Saves
  • History
  • Blog
Search
  • Quick Access
    • Home
    • Contact Us
    • About Us
  • Categories
    • News
    • International News
    • Video
    • Books & Journal
    • Feature/Articles
    • Lecture Audio
    • Tafsir
Have an existing account? Sign In
Follow US
At'tajdid News > Blog > International News > Mumunan Yajin Aiki Da Zanga-zanga Sun Barke a Isra’ila Domin Nuna Kyamar Ra’ayin Netanyahu.
International News

Mumunan Yajin Aiki Da Zanga-zanga Sun Barke a Isra’ila Domin Nuna Kyamar Ra’ayin Netanyahu.

Attajdid
Last updated: 2024/09/02 at 5:15 PM
Attajdid Published September 2, 2024
Share
SHARE

Yajin aikin gama-gari don tilastawa Netanyahu rungumar yarjejeniyar musayar fursunoni’Yan kasar Isra’ila sama da rabin miliyan ne suka fita kan titunan birane irin su Tel Aviv, a yayin da Netanyahu da abokansa masu ra’ayin riƙau suke jan ƙafa wajen ganin an saki fursunonin yaƙi.

Dubban ‘yan Isra’ilane suke gudanar da znaga-zangar neman musayar fursunoni da kungiyar gwagwarmayar Falasdinawa ta Hamas da ke Gaza tun.

Yajin aikin gama-gari ya karaɗe dukkan sassan Isra’ila, da manufar ƙara matsa lamba ga Firaminista Benjamin Netanyahu kan ya amince a tsagaita wuta nan take da kuma aiwatar da musayar fursunoni da ƙungiyar gwagwarmayar Falasdinawa ta Hamas.

Histadrut, ko Tarayyar ƙwadago ta Isra’ila ce ta ƙirƙiri gudanar da yajin aikin a ranar Litinin don kara isar ga kukan jama’a kan musayar fursunoni da ake tsare da su a Gaza.

Tashar watsa labarai ta gwamntin Isra’ila KAN ta ce yajin aikin ya yadu a dukkan fadin kasar bayan zanga-zanga mai karfi a yammacin da ya gabata.

Mai rahoto Mustapha Garba Usman

At-tajdid News

You Might Also Like

Mass Turnout As Jigawa Flagg-Off 2025 Polio Immunization Campaign Targets 1.5 Million Children 

ZAMFARA STATE MUSLIMS LEAGUE FOR PEACE AND DEVELOPMENT OPEN LETTER TO TRUMP AND THE U.S.A CONGRESS:

Israel Strategies For Dividing Gaza Intro Two Zone

⭕️ Reuters, citing European and American sources

Israila ta Rushe Gidajen Falasɗinawa a Gaza, ta ƙaddamar da Sabon Hari a Khan Younis

Attajdid September 2, 2024 September 2, 2024
Share This Article
Facebook Twitter Email Print
Leave a comment

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Follow US

Find US on Social Medias
Facebook Like
Twitter Follow
Youtube Subscribe
Telegram Follow

Weekly Newsletter

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

Popular News
News

Sultan Flagg- Offf Zakkat  Distribution To Over 20,000 needy In Jigawa

Attajdid Attajdid December 16, 2024
Kotu Ta Dage Ci Gaba Da Sauraren Shaidu A Shari’ar Da Ake Zargin Matashin Da Ya Cinnawa Masallata Wuta A Kano
EFCC Detains NAHCON Chair, Recovers Over N9 billion Hajji Subsidy
Rasha ta kai hare-hare a Ukraine a ranar Kirsimeti
Rundunar ‘Yan Sandan Nigeria Ta Janye Jami’anta Daga Hedikwatar Kananan Hukumomin a Jahar Rivers
- Advertisement -
Ad imageAd image
Global Coronavirus Cases

Confirmed

0

Death

0

More Information:Covid-19 Statistics

Categories

  • U.K News
  • Today News
  • Hot News
  • Video

About US

Attajdid News, a Nigerian media outlet, is dedicated to fostering dialogue among diverse communities, promoting integrity, transparency, and critical thinking.

Subscribe US

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

© Foxiz News Network. Ruby Design Company. All Rights Reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?