By using this site, you agree to the Privacy Policy and Terms of Use.
Accept
At'tajdid NewsAt'tajdid NewsAt'tajdid News
Notification Show More
Font ResizerAa
  • News
    • International News
  • Video
  • Lecture Audio
    • Tafsir
  • More
    • Books & Journal
      • Feature/Articles
    • Contact
    • Search Page
    • Blog
    • About Us
Reading: ‘Ƴan Boko Haram sun kashe sojoji a Borno
Share
Font ResizerAa
At'tajdid NewsAt'tajdid News
  • HomeHome
  • My Feed
  • My Interests
  • My Saves
  • History
  • Blog
Search
  • Quick Access
    • Home
    • Contact Us
    • About Us
  • Categories
    • News
    • International News
    • Video
    • Books & Journal
    • Feature/Articles
    • Lecture Audio
    • Tafsir
Have an existing account? Sign In
Follow US
At'tajdid News > Blog > News > ‘Ƴan Boko Haram sun kashe sojoji a Borno
News

‘Ƴan Boko Haram sun kashe sojoji a Borno

Attajdid
Last updated: 2024/11/20 at 2:54 PM
Attajdid Published November 20, 2024
Share
SHARE

‘Ƴan Boko Haram sun kashe sojoji a Borno

Sa’o’i 5 da suka wuce

 

 

Kamar yadda kafar yada labarai ta BBC Hausa ta kawo Ƴan Boko Haram sun kai hari a wani sansanin sojoji da ke Borno, inda suka kashe wasu sojoji, sannan ake tunanin sun yi awon gaba da wasu makamai.

 

Wata majiya ce ta tabbatar wa tashar Channels aukuwar lamarin, inda ta ce mayaƙan Boko Haram na ɓangaren IS ne suka kai farmakin a sansanin soji da ke garin Kareto a ranar Asabar.

 

Majiya ta ce an kashe kusan sojoji 20, amma hedkwatar tsaro ta Najeriya ta ce sojoji biyar aka kashe mata a harin.

 

Sai dai majiyar ta ƙara da cewa an gwabza yaƙi sosai tsakanin ƴan Boko Haram ɗin da sojoji, sannan wani ɗan ƙunar bakin wake ya tayar da motar da yake ciki, wanda a ƙarshe ƴan Boko Haram ɗin suka ƙona motocin sojoji 14.

 

A nata ɓangaren, gwamnatin jihar Borno ta yi sojojin Najeriya jaje bisa rasa jami’anta a garin na Kareto.

 

Mai rahoto.

Ibrahim Usman Adam.

 

At-tajdid News.

You Might Also Like

Jigawa NSCDC: 125 Prosecutions, 9,000 Guards Trained in 2025

Jigawa NUT Gets New Executive

Zanga-zanga ta ɓarke kan zargin sojoji da kashe mata a Adamawa

Jigawa Anti-Corruption Commission Decries Legal Delay , Recorded 479 Cases , in 2025

Pressure Mounts on Sule Lamido To Quiet PDP

Attajdid November 20, 2024 November 20, 2024
Share This Article
Facebook Twitter Email Print
Leave a comment

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Follow US

Find US on Social Medias
Facebook Like
Twitter Follow
Youtube Subscribe
Telegram Follow

Weekly Newsletter

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

Popular News
News

Mutum 7 Sun Mutu Sakamakon Hadarin Mota A Titin Zariya-Kano

Attajdid Attajdid November 27, 2024
Iran na binciken ɓatan wasu ƴan Indiya uku a cikin ƙasarta
Nijeriya ta Sayar da  Wutar Lantarkin Naira Biliyan 181.6 a Cikin Wata Tara
Dakarun Qassam Sun Kwace wata Mota Dauke Da Jirgi mara Matuki Yayin Da Isra’ila take Lugudan Wuta a Lebanon
AU appoints Pantami as ASRIC co-chair due to contribution as a minister and NITDA Boss.
- Advertisement -
Ad imageAd image
Global Coronavirus Cases

Confirmed

0

Death

0

More Information:Covid-19 Statistics

Categories

  • U.K News
  • Today News
  • Hot News
  • Video

About US

Attajdid News, a Nigerian media outlet, is dedicated to fostering dialogue among diverse communities, promoting integrity, transparency, and critical thinking.

Subscribe US

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

© Foxiz News Network. Ruby Design Company. All Rights Reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?