By using this site, you agree to the Privacy Policy and Terms of Use.
Accept
At'tajdid NewsAt'tajdid NewsAt'tajdid News
Notification Show More
Font ResizerAa
  • News
    • International News
  • Video
  • Lecture Audio
    • Tafsir
  • More
    • Books & Journal
      • Feature/Articles
    • Contact
    • Search Page
    • Blog
    • About Us
Reading: Gwamnatin Nigeria ta Sha Alwashin Gamawa ‘Yan Lukarawa a Kasar
Share
Font ResizerAa
At'tajdid NewsAt'tajdid News
  • HomeHome
  • My Feed
  • My Interests
  • My Saves
  • History
  • Blog
Search
  • Quick Access
    • Home
    • Contact Us
    • About Us
  • Categories
    • News
    • International News
    • Video
    • Books & Journal
    • Feature/Articles
    • Lecture Audio
    • Tafsir
Have an existing account? Sign In
Follow US
At'tajdid News > Blog > News > Gwamnatin Nigeria ta Sha Alwashin Gamawa ‘Yan Lukarawa a Kasar
News

Gwamnatin Nigeria ta Sha Alwashin Gamawa ‘Yan Lukarawa a Kasar

Attajdid
Last updated: 2024/11/14 at 5:08 PM
Attajdid Published November 14, 2024
Share
SHARE

Mai baiwa shugaban ƙasa shawara kan harkokin tsaro, Malam Nuhu Ribadu, ya ce gwamnatin shugaba Bola Tinubu za ta tabbatar da kawo ƙarshen ƙungiyar ‘yan ta’adda da ake kira ‘Lukarawa’ a shiyyar Arewa maso yammacin nan ba da jimawa ba.

 

Ribadu ya bayyana hakan ne a lokacin da ya wakilci shugaban kasa Tinubu a wajen bikin buɗe babban taron kwastam na shekarar 2024, a ranar Laraba, a Abuja.

 

Za mu fatattaki waɗanda ake kira Lukarawa daga kasarmu. Za mu kunyata masu sukar mu kuma zamu rufe bakunansu.

 

Boko Haram da suka addabi kasarmu a baya, yanzu tserewa suke yi.

 

Yanzu haka mambobinta suna tafiya zuwa wasu ƙasashe makwabta saboda ba su da damar yin ta’addancinsu a Najeriya” inji shi.

 

Ya kuma bayyana cewa, alamun na ƙara nuna cewa al’amura na cigaba da inganta ta fuskar tattalin arziki a ƙasar nan wanda kowa zai iya gani, inda ya ba da misali da yadda ake hako danyen mai a yankin Neja-Delta da kuma sauye-sauyen kasafin kudi da babban bankin Najeriya (CBN) ke yi a cikin irin wannan kokari.

 

Haƙar danyen mai ya kai ganga miliyan 1.8 a kowacce rana. sannan kuma an tsaftace babban bankin kasa, babu wanda ke ɗaukar kobo daga babban bankin.

 

“Mun yi alƙawarin cewa za mu gyara kasar nan, kuma za mu yi hakan domin Shugaba Tinubu bai taɓa zama mutum mai gazawa ba,”

 

Mai Rahoto;

Jamilu Danmudi.

 

At-tajdid News.

You Might Also Like

Speakers Forum Congratulates Kwara, Katsina Speakers for Securing Governorship, Senate Tickets

Jigawa Governor: Our One Million Votes for Tinubu Are Non-Negotiable , Irreversible

Governor Namadi Affirmed as APC Jigawa State Gubernatorial Candidate for 2027

APC Primaries: Jigawa Speaker Retains Ticket Unopposed

Nursing Mother Inmate Freed as Jigawa NLC Women’s Wing Clears Her Court Fines

Attajdid November 14, 2024 November 14, 2024
Share This Article
Facebook Twitter Email Print
Leave a comment

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Follow US

Find US on Social Medias
Facebook Like
Twitter Follow
Youtube Subscribe
Telegram Follow

Weekly Newsletter

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

Popular News
News

November 16, 2024

Attajdid Attajdid November 16, 2024
Dakarun Al-Qassam Brigades Sun Kaiwa Sojojin Yahudawa Sahyoniyya Harin Kwantan Bauna
An Shadantar da Falasɗinawa 12 a Gaza Kuma An Jikkita Yahudawan sahyoniyya.
Hare-hare ta sama da Isra’ila ke kai wa sun fi razana ni’
RUNDUNAR YAN SANDA TA KANO TA KAMA MUTANE 89 KAN ZARGIN AIKATA LAIFI
- Advertisement -
Ad imageAd image
Global Coronavirus Cases

Confirmed

0

Death

0

More Information:Covid-19 Statistics

Categories

  • U.K News
  • Today News
  • Hot News
  • Video

About US

Attajdid News, a Nigerian media outlet, is dedicated to fostering dialogue among diverse communities, promoting integrity, transparency, and critical thinking.

Subscribe US

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

© Foxiz News Network. Ruby Design Company. All Rights Reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?