By using this site, you agree to the Privacy Policy and Terms of Use.
Accept
At'tajdid NewsAt'tajdid NewsAt'tajdid News
Notification Show More
Font ResizerAa
  • News
    • International News
  • Video
  • Lecture Audio
    • Tafsir
  • More
    • Books & Journal
      • Feature/Articles
    • Contact
    • Search Page
    • Blog
    • About Us
Reading: An Shadantar da Falasɗinawa 12 a Gaza Kuma An Jikkita Yahudawan sahyoniyya.
Share
Font ResizerAa
At'tajdid NewsAt'tajdid News
  • HomeHome
  • My Feed
  • My Interests
  • My Saves
  • History
  • Blog
Search
  • Quick Access
    • Home
    • Contact Us
    • About Us
  • Categories
    • News
    • International News
    • Video
    • Books & Journal
    • Feature/Articles
    • Lecture Audio
    • Tafsir
Have an existing account? Sign In
Follow US
At'tajdid News > Blog > International News > An Shadantar da Falasɗinawa 12 a Gaza Kuma An Jikkita Yahudawan sahyoniyya.
International News

An Shadantar da Falasɗinawa 12 a Gaza Kuma An Jikkita Yahudawan sahyoniyya.

Attajdid
Last updated: 2024/08/31 at 6:49 AM
Attajdid Published August 31, 2024
Share
SHARE

‘Yan kama-wuri-zauna huɗu a Daidai Lokacin Da Al’amuru Suke Kara RincabewaA rana ta 330 da Isra’ila ta kwashe tana yaƙi a Gaza, ta kashe Falasɗinawa aƙalla 40,602  galibinsu mata da yara tare da jikkata fiye da 93,855, inda hasashe ya bayyana sama da mutum 10,000 na ƙarƙashin ɓaraguzan gidajen da aka yi wa ruwan bam.

Gawawwakin Falasɗinawa, ciki har da jarirai waɗanda aka kashe a harin da Isra’ila ta kai Sansanin ‘Yan Gudun Hijira na Nuseirat, da akai kai ɗakin ajiye gawawwaki na Asibitin Shahidai na Aqsa a Deir Sojojin Isra’ila sun kashe Falasɗinawa 12 a jerin hare-hare a yankin Gaza da aka mamaye, yayin da aka zaƙulo wasu gawawwaki daga wuraren da sojojin Isra’ila suka bari, da suka yi ka-ka-gida a baya.Mai magana da yawun Cibiyar Kare Fararen-Hula ta Falasɗinawa Mahmoud Basal ya bayyana cewa an kashe Falasɗinawa shida a wasu hare-haren Isra’ila biyu ta sama a Jabalia da ke arewacin Gaza, ciki har da wani hari da aka kai wa wani taron mutane.

A unguwar Sheikh Radwan da ke arewa maso yammacin Birnin Gaza kuwa, an kashe wani Bafalasɗine a harin jirgin saman Isra’ila a wani gida da ake zama, kamar yadda sanarwar ta bayyana.A tsakiyar Gaza ma, an kashe Falasɗinawa biyu a wani hari ta sama kan wani gida a sansanin ‘yan gudun hijira na Al-Maghazi da kuwa wani wajen da jama’a suka taru a Deir al-Balah.A Khan Younis kuma, Falasɗinawa uku aka kashe a wani hari ta jirgin yaƙi a kan wani gida a garin Abasan al-Kabira, a gabashin Khan Younis. 

An jikkata Yahudawa ‘yan kama-wuri-zauna a Gaɓar Yamma an jikkata aƙalla Isra’ilawa ‘yan kama-wuri-zauna huɗu a wasu hare-hare daban-daban a haramtattun matsugunai na Gush Etzion a kudancin Gaɓar Yamma da Kogin Jordan da aka mamaye.

Kafofin watsa labaran Isra’ila sun ba da rahoton cewa sojojin Isra’ila sun kashe waɗanda suka kai harin.

Gidan Rediyon Sojojin Isra’ila ya ba da rahoton cewa wasu ‘yan kama-wuri-zauna biyu sun ji rauni yayin da wani bam da aka sa a mota ya tashi a Gush Etzion; ɗaya ya ji rauni matsakaici, yayin da ɗayan kuma ya ji rauni kaɗan.

At-tajdid News.

You Might Also Like

Mass Turnout As Jigawa Flagg-Off 2025 Polio Immunization Campaign Targets 1.5 Million Children 

ZAMFARA STATE MUSLIMS LEAGUE FOR PEACE AND DEVELOPMENT OPEN LETTER TO TRUMP AND THE U.S.A CONGRESS:

Israel Strategies For Dividing Gaza Intro Two Zone

⭕️ Reuters, citing European and American sources

Israila ta Rushe Gidajen Falasɗinawa a Gaza, ta ƙaddamar da Sabon Hari a Khan Younis

Attajdid August 31, 2024 August 31, 2024
Share This Article
Facebook Twitter Email Print
Leave a comment

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Follow US

Find US on Social Medias
Facebook Like
Twitter Follow
Youtube Subscribe
Telegram Follow

Weekly Newsletter

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

Popular News
News

Tallafin Kanyan Amfani da Aka Kaiwa Wadanda Ambaliyar Ruwan Maiduguri ta Shafa Daga Kungiyar Jama’atut Tajdidil Islamy (JTI)

Attajdid Attajdid November 6, 2024
Isra’ila Ta Cigaba Da Ruwa Bama-bamai Kan Fararen hula A Gaza
Da Yuwar Hizbullah Zasu Maida Martani ga Isra’ila
Over 500,000 People Protest Against Gaza Genocide In Brussels 
Babu Wani Mai ƙarfin Iko da ya Isa ya Tilasta wa Falasɗinawa Barin ƙasarsu- Erdogan
- Advertisement -
Ad imageAd image
Global Coronavirus Cases

Confirmed

0

Death

0

More Information:Covid-19 Statistics

Categories

  • U.K News
  • Today News
  • Hot News
  • Video

About US

Attajdid News, a Nigerian media outlet, is dedicated to fostering dialogue among diverse communities, promoting integrity, transparency, and critical thinking.

Subscribe US

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

© Foxiz News Network. Ruby Design Company. All Rights Reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?