By using this site, you agree to the Privacy Policy and Terms of Use.
Accept
At'tajdid NewsAt'tajdid NewsAt'tajdid News
Notification Show More
Font ResizerAa
  • News
    • International News
  • Video
  • Lecture Audio
    • Tafsir
  • More
    • Books & Journal
      • Feature/Articles
    • Contact
    • Search Page
    • Blog
    • About Us
Reading: Hare-hare ta sama da Isra’ila ke kai wa sun fi razana ni’
Share
Font ResizerAa
At'tajdid NewsAt'tajdid News
  • HomeHome
  • My Feed
  • My Interests
  • My Saves
  • History
  • Blog
Search
  • Quick Access
    • Home
    • Contact Us
    • About Us
  • Categories
    • News
    • International News
    • Video
    • Books & Journal
    • Feature/Articles
    • Lecture Audio
    • Tafsir
Have an existing account? Sign In
Follow US
At'tajdid News > Blog > News > Hare-hare ta sama da Isra’ila ke kai wa sun fi razana ni’
News

Hare-hare ta sama da Isra’ila ke kai wa sun fi razana ni’

Attajdid
Last updated: 2025/05/25 at 1:04 PM
Attajdid Published May 25, 2025
Share
SHARE

‘Hare-hare ta sama da Isra’ila ke kai wa sun fi razana ni’

 

Wata ƴar Isra’ila da aka yi garkuwa da ita a Gaza ta ba da labarin abin da ya rinka tsorata ta, a lokacin da take hannun Hamas, tana mai shaida cewa hare-haren sama da Isra’ila ke yi sun fi razanata.

 

Naama Levy, ta faɗa wa ƴan jarida a birnin Tel Aviv a taron dandazon mutanen da ke kiran a dawo da sauran ƴan ƙasar da ake garkuwa da su cewa, tana fargabar rayukan sauran mutanen.

 

Ta ce a duk lokacin da ta ji karar bam tana sake tabbatarwa kanta cewa babu tantama karshenta ya zo.

 

Yayin da Isra’ila ke ci gaba da hare-hare babu ƙaƙƙautawa a Gaza, sojojin ƙasar sun ce suna nazarin rahotonni da ke cewa harin nasu ya kashe yara tara ƴan gida ɗaya.

 

Mai Rahoto

Mujahid Muhammad Tasiu

AT-TAJDID NEWS

You Might Also Like

Speakers Forum Congratulates Kwara, Katsina Speakers for Securing Governorship, Senate Tickets

Jigawa Governor: Our One Million Votes for Tinubu Are Non-Negotiable , Irreversible

Governor Namadi Affirmed as APC Jigawa State Gubernatorial Candidate for 2027

APC Primaries: Jigawa Speaker Retains Ticket Unopposed

Nursing Mother Inmate Freed as Jigawa NLC Women’s Wing Clears Her Court Fines

Attajdid May 25, 2025 May 25, 2025
Share This Article
Facebook Twitter Email Print
Leave a comment

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Follow US

Find US on Social Medias
Facebook Like
Twitter Follow
Youtube Subscribe
Telegram Follow

Weekly Newsletter

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

Popular News
News

ACTING COAS ORDERS INVESTIGATION OF VIRAL AUDIO-VISUAL REPORT ON ALLEGATION OF BRUTALITY BY NIGERIAN ARMY PERSONNEL

Attajdid Attajdid November 20, 2024
Dakarun Hamas Sun Kaiwa Sojojin Israel Jeran Hare-hare a Yankin Gaza
Israila ta Rushe Gidajen Falasɗinawa a Gaza, ta ƙaddamar da Sabon Hari a Khan Younis
DAKARUN MAMAYA NA ISRA’IL SUN CI GABA DA MUZGUNAWA MAZAUNA GAZA.
Yahudawan Sahyoniyya Sun Kashe Saban Shugaban Hezbollah
- Advertisement -
Ad imageAd image
Global Coronavirus Cases

Confirmed

0

Death

0

More Information:Covid-19 Statistics

Categories

  • U.K News
  • Today News
  • Hot News
  • Video

About US

Attajdid News, a Nigerian media outlet, is dedicated to fostering dialogue among diverse communities, promoting integrity, transparency, and critical thinking.

Subscribe US

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

© Foxiz News Network. Ruby Design Company. All Rights Reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?