By using this site, you agree to the Privacy Policy and Terms of Use.
Accept
At'tajdid NewsAt'tajdid NewsAt'tajdid News
Notification Show More
Font ResizerAa
  • News
    • International News
  • Video
  • Lecture Audio
    • Tafsir
  • More
    • Books & Journal
      • Feature/Articles
    • Contact
    • Search Page
    • Blog
    • About Us
Reading: Yan Bindiga Suka kashe Wani Dan Takarar kamsila..
Share
Font ResizerAa
At'tajdid NewsAt'tajdid News
  • HomeHome
  • My Feed
  • My Interests
  • My Saves
  • History
  • Blog
Search
  • Quick Access
    • Home
    • Contact Us
    • About Us
  • Categories
    • News
    • International News
    • Video
    • Books & Journal
    • Feature/Articles
    • Lecture Audio
    • Tafsir
Have an existing account? Sign In
Follow US
At'tajdid News > Blog > News > Yan Bindiga Suka kashe Wani Dan Takarar kamsila..
News

Yan Bindiga Suka kashe Wani Dan Takarar kamsila..

Attajdid
Last updated: 2024/10/20 at 12:48 PM
Attajdid Published October 20, 2024
Share
SHARE

Ya sayi fam na takarar Kansila jiya ƴan bindiga sun bindigeshi a hanyar komawa gida a Zamfara 

Daga: Zaharaddeen Zarumee Gusau.

Wani matashi da ya sayi fam na neman tsayawa takarar Kansila a ƙarƙashin inuwar jam’iyyar PDP a jihar Zamfara, ya gamu da ajalinsa a hanyarsa ta komawa gida a jiya.

Labarin mutuwar ɗan takarar da ba a bayyana sunansa ba wanda ya karaɗe shafukan sada zumunta, ya bayyana cewa ya sayi fam ɗin ne domin neman takarar Kansila a mazaɓar Wuya ta ƙaramar hukumar Anka da ke jihar Zamfara.

Matashin ya gamu da ajalinsa ne kan hanyar komawa gida tsakanin Mayanci zuwa Anka, bayan da ƴan bindigar ɗauke da makamai suka tare motarsu suka yi garkuwa da mutanen da ke ciki, shi kuma suka bindige shi.

An dai yi gaggawar zuwa assibiti domin ceto ransa, amma sai dai rai ya yi halinsa.

A baya-bayan nan dai jihar Zamfara na fama da matsanancin hare-haren ƴan bindiga musamman a kan hanyar Gusau zuwa Funtuwa, to sai dai mahukunta suna cewa suna bakin ƙoƙarin su domin kawar da ƴan bindigar.

At’tajdid news

You Might Also Like

NASSI Hails Governor Namadi’s Progressive Policies for Small Businesses

Ramadan Feeding: Jigawa Plans to Put 8 Million Meals on the Tables of the Need

RT Hon Dangyatin Emerged Chaiman Progressive Speakers Conference

Jigawa Appoints Emir Of Dutse As 2026 Amirul Hajji

UNICEF Urges Media to Advocate for Increased Water, Sanitation, and Hygiene Budget.

Attajdid October 20, 2024 October 20, 2024
Share This Article
Facebook Twitter Email Print
Leave a comment

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Follow US

Find US on Social Medias
Facebook Like
Twitter Follow
Youtube Subscribe
Telegram Follow

Weekly Newsletter

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

Popular News
News

Kotu Ta Dage Ci Gaba Da Sauraren Shaidu A Shari’ar Da Ake Zargin Matashin Da Ya Cinnawa Masallata Wuta A Kano

Attajdid Attajdid October 19, 2024
Gunman Crossing From Jordan Kills Three Israelis at Border
Kotu Ta Yanke Hukunci Kan Wadanda Aka Samu Da Laifin Satar Bindiga Da Siyar Da Ita
WAEC RELEASES 2024 WASSCE RESULTS (See How To Check Your Result).
FG Oky Irrigation, Power Projects In Jigawa State
- Advertisement -
Ad imageAd image
Global Coronavirus Cases

Confirmed

0

Death

0

More Information:Covid-19 Statistics

Categories

  • U.K News
  • Today News
  • Hot News
  • Video

About US

Attajdid News, a Nigerian media outlet, is dedicated to fostering dialogue among diverse communities, promoting integrity, transparency, and critical thinking.

Subscribe US

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

© Foxiz News Network. Ruby Design Company. All Rights Reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?