By using this site, you agree to the Privacy Policy and Terms of Use.
Accept
At'tajdid NewsAt'tajdid NewsAt'tajdid News
Notification Show More
Font ResizerAa
  • News
    • International News
  • Video
  • Lecture Audio
    • Tafsir
  • More
    • Books & Journal
      • Feature/Articles
    • Contact
    • Search Page
    • Blog
    • About Us
Reading: Mutum 48 Suka Mutu Sakamakon hatsarin Tankar Mai a Jihar Nejan Nijeriya
Share
Font ResizerAa
At'tajdid NewsAt'tajdid News
  • HomeHome
  • My Feed
  • My Interests
  • My Saves
  • History
  • Blog
Search
  • Quick Access
    • Home
    • Contact Us
    • About Us
  • Categories
    • News
    • International News
    • Video
    • Books & Journal
    • Feature/Articles
    • Lecture Audio
    • Tafsir
Have an existing account? Sign In
Follow US
At'tajdid News > Blog > News > Mutum 48 Suka Mutu Sakamakon hatsarin Tankar Mai a Jihar Nejan Nijeriya
News

Mutum 48 Suka Mutu Sakamakon hatsarin Tankar Mai a Jihar Nejan Nijeriya

Attajdid
Last updated: 2024/09/09 at 6:06 AM
Attajdid Published September 9, 2024
Share
SHARE

Mai magana da yawun hukumar agajin gaggawa Ibrahim Husseini ya shaida wa kamfanin dillancin labaran Turkiyya na Anadolu daga wurin da lamarin ya faru cewa ana ci gaba da gudanar da bincike har zuwa yammacin Lahadi.

Motar dakon mai da ta ɗaukar shanu ce suka yi taho mu gama.Akalla mutum 48 ne suka mutu a ranar Lahadin da ta gabata bayan da wata motar dakon mai ta yi bindiga sakamakon taho mu gama da wata motar mai ɗauke da shanu a Nijeriya, in ji wani jami’i.

Mutane 48 ne suka mutu,” in ji kakakin gwamnan jihar Neja a wata sanarwa da ya aike wa manema labarai.

Hatsarin ya faru ne a lokacin da wata tanka dauke da man fetur ta yi karo da wata mota dauke da shanu da ‘yan kasuwa a gundumar Angei da ke jihar Neja, kamar yadda Abdullahi Baba Arah, shugaban hukumar bayar da agajin gaggawa ta jihar Neja ya fada a wata sanarwa da ya fitar.

An riga an tabbatar da mutuwar mutane sama da 30, sannan shanu masu rai fiye da 50 sun ƙone,” in ji shi.Ya ce tuni tawagar hukumar ta RRT ta fara gudanar da bincike da mayar da yin abin da ya dace a wurin.

Mai magana da yawun hukumar agajin gaggawa Ibrahim Husseini ya shaida wa Mutum 48 ne suka rasu a hatsarin tankar mai a jihar Nejan NijeriyaMai magana da yawun hukumar agajin gaggawa Ibrahim Husseini ya shaida wa kamfanin dillancin labaran Turkiyya na Anadolu daga wurin da lamarin ya faru cewa ana ci gaba da gudanar da bincike har zuwa yammacin Lahadi.Motar dakon mai da ta ɗaukar shanu ce suka yi taho mu gama.

Hoto: Channels TV A kalla mutum 48 ne suka mutu a ranar Lahadin da ta gabata bayan da wata motar dakon mai ta yi bindiga sakamakon taho mu gama da wata motar mai ɗauke da shanu a Nijeriya, in ji wani jami’i.“Mutane 48 ne suka mutu,” in ji kakakin gwamnan jihar Neja a wata sanarwa da ya aike wa manema labarai.

Hatsarin ya faru ne a lokacin da wata tanka dauke da man fetur ta yi karo da wata mota dauke da shanu da ‘yan kasuwa a gundumar Angei da ke jihar Neja, kamar yadda Abdullahi Baba Arah, shugaban hukumar bayar da agajin gaggawa ta jihar Neja ya fada a wata sanarwa da ya fitar.“An riga an tabbatar da mutuwar mutane sama da 30, sannan shanu masu rai fiye da 50 sun ƙone,” in ji shi.

Ya ce tuni tawagar hukumar ta RRT ta fara gudanar da bincike da mayar da yin abin da ya dace a wurin.Mai magana da yawun hukumar agajin gaggawa Ibrahim Husseini ya shaida wa kamfanin dillancin labaran Turkiyya na Anadolu daga wurin da lamarin ya faru cewa ana ci gaba da gudanar da bincike har zuwa yammacin Lahadi.

Gwamnan jihar Neja Mohammed Umaru Bago ya bayyana lamarin a matsayin abin takaici, yana mai jajantawa iyalai da al’ummar da suka rasa rayukansu. dillancin labaran Turkiyya na Anadolu daga wurin da lamarin ya faru cewa ana ci gaba da gudanar da bincike har zuwa yammacin Lahadi.

Gwamnan jihar Neja Mohammed Umaru Bago ya bayyana lamarin a matsayin abin takaici, yana mai jajantawa iyalai da al’ummar da suka rasa rayukansu.

At-tajdid News.

You Might Also Like

Nursing Mother Inmate Freed as Jigawa NLC Women’s Wing Clears Her Court Fines

NASSI Hails Governor Namadi’s Progressive Policies for Small Businesses

Ramadan Feeding: Jigawa Plans to Put 8 Million Meals on the Tables of the Need

RT Hon Dangyatin Emerged Chaiman Progressive Speakers Conference

Jigawa Appoints Emir Of Dutse As 2026 Amirul Hajji

Attajdid September 9, 2024 September 9, 2024
Share This Article
Facebook Twitter Email Print
Leave a comment

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Follow US

Find US on Social Medias
Facebook Like
Twitter Follow
Youtube Subscribe
Telegram Follow

Weekly Newsletter

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

Popular News
International News

Sudan ta shigar da ƙorafi ga AU cewa Chadi na samar wa ‘yan tawaye makamai

Attajdid Attajdid November 5, 2024
Yin sulhu da ’yan bindiga dabara ce ba gazawa ba — Gwamnatin Sakkwato
Abdullahi Appointed pioneer FUD Acting Director Public Affair
Iran na binciken ɓatan wasu ƴan Indiya uku a cikin ƙasarta
Ana Saran Za a Cimma Mastaya Akan Tsagaita Da Kuma Musayan Bursunonin Falasdinu da Isra’ila
- Advertisement -
Ad imageAd image
Global Coronavirus Cases

Confirmed

0

Death

0

More Information:Covid-19 Statistics

Categories

  • U.K News
  • Today News
  • Hot News
  • Video

About US

Attajdid News, a Nigerian media outlet, is dedicated to fostering dialogue among diverse communities, promoting integrity, transparency, and critical thinking.

Subscribe US

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

© Foxiz News Network. Ruby Design Company. All Rights Reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?