By using this site, you agree to the Privacy Policy and Terms of Use.
Accept
At'tajdid NewsAt'tajdid NewsAt'tajdid News
Notification Show More
Font ResizerAa
  • News
    • International News
  • Video
  • Lecture Audio
    • Tafsir
  • More
    • Books & Journal
      • Feature/Articles
    • Contact
    • Search Page
    • Blog
    • About Us
Reading: Yan Houthi Sun Harbo Jirgin Amurka Mara Matuƙi MQ-9 a Yemen a Lokacin da Ake ci Gaba da Yaƙin Gaza
Share
Font ResizerAa
At'tajdid NewsAt'tajdid News
  • HomeHome
  • My Feed
  • My Interests
  • My Saves
  • History
  • Blog
Search
  • Quick Access
    • Home
    • Contact Us
    • About Us
  • Categories
    • News
    • International News
    • Video
    • Books & Journal
    • Feature/Articles
    • Lecture Audio
    • Tafsir
Have an existing account? Sign In
Follow US
At'tajdid News > Blog > Uncategorized > Yan Houthi Sun Harbo Jirgin Amurka Mara Matuƙi MQ-9 a Yemen a Lokacin da Ake ci Gaba da Yaƙin Gaza
Uncategorized

Yan Houthi Sun Harbo Jirgin Amurka Mara Matuƙi MQ-9 a Yemen a Lokacin da Ake ci Gaba da Yaƙin Gaza

Attajdid
Last updated: 2024/09/08 at 8:04 AM
Attajdid Published September 8, 2024
Share
SHARE

‘Ƙungiyar Houthi ta Yamen ta sanar da cewa ta harbo wani jirgin Amurka mara matuƙi da ke “kai hare-hare” a tsakiyar Yamen.

Mai magana da yawun dakarun Houthi Yahya Sarea ya ce tsaron Yemen na sama “ya samu nasarar” kakkaɓo jirgin Amurka mara matuƙi MQ-9 a sararin samaniyar Marib.

Sarea ya tabbatar da cewa dakarun Houthi sun ci gaba da sauke nauyinsu “na goyon bayan wahalar da Falasaɗinawa suke sha da kuma tsare Yamen.”A wani ɓangare na jaddada goyon baya ga Gaza, wanda ke fuskantar munanan hare-haren da Isra’ila ke kai wa tun daga 7 ga Oktoba, ‘yan Houthi sun ringa kai hare-hare da makamai masu linzami da jirage masara matuƙa kan jiragen ruwan Isra’ila ko waɗanda ke da alaƙa da Isra’ila da ke bi ta Bahrul Aswad, da Bahar Maliya da Tekun India,Tun daga farkon 2024, wani ƙawance da Amurka ke jagoranta ya ringa kai hare-hare ta sama suna da’awar kai wa wuraren da ‘yan Huti suke hare-hare a Yemen a matsayin martani ga hare-haren teku, waɗanda a wasu lokutan ‘yan Houthi suke mayar da martani.

Yaƙin Isra’ila a Gaza ya shiga rana ta 338, inda ta kashe kusan Falasɗinawa 41,000 yawaicinsu mata da yara tare da jikkata kusan 95,000, kuma wani ƙiyasi ya nuna cewa fiye da mutum 10,000 na ƙarƙashin ɓaraguzan gine-ginen da aka rusa.

An kai gawawwakin Falasɗinawan da suka mutu a harin Isra’ila, zuwa Asibitin Shahidai na al-Aqsa a Deir Balah, Gaza ranar 06 ga Satumba, 2024.

TRT Afrika Hausa.

At-tajdid News.

You Might Also Like

TRUMP AND CHRISTIAN GENOCIDE IN NIGERIA

TRUMP AND CHRISTIAN GENOCIDE IN NIGERIA

2025 World Sight Day: NOA Advocates Eye Healthcare Consciousness 

ZANGA-ZANGA A SOKOTO: JAMA’A NA KUKAN TSARO, GOMNATI NA DAUKAR SABON MATAKI

The 2009 ASUU Agreement and the FGN’s Endless Broken Promises

Attajdid September 8, 2024 September 8, 2024
Share This Article
Facebook Twitter Email Print
Leave a comment

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Follow US

Find US on Social Medias
Facebook Like
Twitter Follow
Youtube Subscribe
Telegram Follow

Weekly Newsletter

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

Popular News
International News

Yahudawa Sun yi Zanga-zangar Kyamar Kisan Kare-dangi ga Palesdinawa

Attajdid Attajdid October 15, 2024
MINISTRY OF DEFENCE PRESS RELEASE AUGUST 31ST 2024MATAWALLE , CDS AND OTHER SERVICE CHIEFS TO STORM SOKOTO TO FLUSH OUT BANDITS IN THE NORTH WEST…
NNPC Ltd Releases Estimated Pump Prices of PMS from Dangote Refinery, Based on September 2024 Pricing
*BORNO STATE POLICE COMMAND* *PRESS RELEASE* *4TH DECEMBER, 2024*
Abu Ubaida ya Bayyana Matsayarsu Akan Wadda Ya kai Hari a Iyakar Jordan da Isra’ila
- Advertisement -
Ad imageAd image
Global Coronavirus Cases

Confirmed

0

Death

0

More Information:Covid-19 Statistics

Categories

  • U.K News
  • Today News
  • Hot News
  • Video

About US

Attajdid News, a Nigerian media outlet, is dedicated to fostering dialogue among diverse communities, promoting integrity, transparency, and critical thinking.

Subscribe US

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

© Foxiz News Network. Ruby Design Company. All Rights Reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?