By using this site, you agree to the Privacy Policy and Terms of Use.
Accept
At'tajdid NewsAt'tajdid NewsAt'tajdid News
Notification Show More
Font ResizerAa
  • News
    • International News
  • Video
  • Lecture Audio
    • Tafsir
  • More
    • Books & Journal
      • Feature/Articles
    • Contact
    • Search Page
    • Blog
    • About Us
Reading: Yan Nigeria sun koka akan barazanar da suke fuskanta a African ta kudu
Share
Font ResizerAa
At'tajdid NewsAt'tajdid News
  • HomeHome
  • My Feed
  • My Interests
  • My Saves
  • History
  • Blog
Search
  • Quick Access
    • Home
    • Contact Us
    • About Us
  • Categories
    • News
    • International News
    • Video
    • Books & Journal
    • Feature/Articles
    • Lecture Audio
    • Tafsir
Have an existing account? Sign In
Follow US
At'tajdid News > Blog > News > Yan Nigeria sun koka akan barazanar da suke fuskanta a African ta kudu
News

Yan Nigeria sun koka akan barazanar da suke fuskanta a African ta kudu

Attajdid
Last updated: 2025/09/13 at 3:37 PM
Attajdid Published September 13, 2025
Share
SHARE

‘Yan Nigeria da ke zaune a kasar Afirka ta Kudu sun koka da yadda su ke fama da Barazana da kuma Kyama daga Kungiyar nan da ta yi Kaurin suna wajen Kyamar ‘Yan cirani wato ‘Operation Dudula’.

Shugaban Kungiyar ‘Yan Nigeria mazauna kasar Afirka ta Kudu Frank Onyekwelu ya bayyana hakan inda ya yi kira da a gaggauta daukar matakan diflomasiyya a sakamakon rahoton hare-hare da cin zarafi da Kungiyar ta a fatattaki ‘Yan cirani ta ke musu da kuma yadda su ka haramtawa ‘Yan kasashen ketare amfana da Asibitocin kasar ta Afirka ta Kudu.

A cewar rahotanni koken na ‘Yan Nigeria na da nasaba da yadda tun a farkon shekarar nan su ka yi fama da kyama daga Kungiyar da kuma yadda a halin yanzu su ke cike da fargabar bullar wani sabon salon kyama da kuma hantara daga Kungiyar ta a Kori ‘Yan cirani.

A wani fefen Bidiyo da ya karade dandalin sada zumunta an ga yadda shuwagabannin Kungiyar ta a fatattaki ‘yan cirani a Afirka ta kudu su ka yi ta ba da umarnin a kori ‘Yan cirani daga Asibitocin kasar.

Shugaban Kungiyar ta ‘Yan Nigeria mazauna kasar Afirka ta kudu Frank Onyekwelu ya koka da yadda aka fara samun mata masu juna biyu daga cikin ‘Yan cirani a Afirka ta kudu da su ka fara haihuwa a dandariyar siminti ba tare da samun kulawar likitoci ba, da kuma yadda Asibitocin kasar su ke sallamar majinyata ba tare da ba su kulawa ba.

A cewar rahotanni ‘Yan kungiyar ta Dudula da ke rajin a fatattaki ‘Yan cirani daga kasar ta Afirka ta kudu sun yi ikirarin cewa su na yaki ne da masu shiga kasar ba bisa ka’ida ba, da masu safarar kwaya da kuma masu mamaye guraben aiyukan yi da ya kamata al’ummar kasar su amfana da su.

Mai Rahoto

Nura Abubakar Musa

You Might Also Like

Speakers Forum Congratulates Kwara, Katsina Speakers for Securing Governorship, Senate Tickets

Jigawa Governor: Our One Million Votes for Tinubu Are Non-Negotiable , Irreversible

Governor Namadi Affirmed as APC Jigawa State Gubernatorial Candidate for 2027

APC Primaries: Jigawa Speaker Retains Ticket Unopposed

Nursing Mother Inmate Freed as Jigawa NLC Women’s Wing Clears Her Court Fines

Attajdid September 13, 2025 September 13, 2025
Share This Article
Facebook Twitter Email Print
Leave a comment

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Follow US

Find US on Social Medias
Facebook Like
Twitter Follow
Youtube Subscribe
Telegram Follow

Weekly Newsletter

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

Popular News
News

Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya sauke Shugabannin Riƙo na Kananan Hukumomin Jihar 44

Attajdid Attajdid September 19, 2024
Gov. Umar Namadi: Taking Jigawa to greater heights.
HUKUMAR TSARO TA KASA TAYI DARAR MIKIYA A OFISHIN NLC.
Ta’addancin Isra’ila a Gaza:
EL – RUFAI AS AN ARROW-HEAD FOR A CHANGE IN NIGERIAN DEMOCRATIC GOVERNANCE
- Advertisement -
Ad imageAd image
Global Coronavirus Cases

Confirmed

0

Death

0

More Information:Covid-19 Statistics

Categories

  • U.K News
  • Today News
  • Hot News
  • Video

About US

Attajdid News, a Nigerian media outlet, is dedicated to fostering dialogue among diverse communities, promoting integrity, transparency, and critical thinking.

Subscribe US

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

© Foxiz News Network. Ruby Design Company. All Rights Reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?