A safiyar yau ne mataimakin Shugaban kasa Kashim Shettima ya iso jihar Kano domin halartar bikin yaye jami’an ‘Yan sanda a kwalejin horas da wadda take Wudil ya sami tarbar mai girma Gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf yayin da yake tarbar a babban filin jigin sama Aminu Kano.
At-tajdid News.




