By using this site, you agree to the Privacy Policy and Terms of Use.
Accept
At'tajdid NewsAt'tajdid NewsAt'tajdid News
Notification Show More
Font ResizerAa
  • News
    • International News
  • Video
  • Lecture Audio
    • Tafsir
  • More
    • Books & Journal
      • Feature/Articles
    • Contact
    • Search Page
    • Blog
    • About Us
Reading: Iran na binciken ɓatan wasu ƴan Indiya uku a cikin ƙasarta
Share
Font ResizerAa
At'tajdid NewsAt'tajdid News
  • HomeHome
  • My Feed
  • My Interests
  • My Saves
  • History
  • Blog
Search
  • Quick Access
    • Home
    • Contact Us
    • About Us
  • Categories
    • News
    • International News
    • Video
    • Books & Journal
    • Feature/Articles
    • Lecture Audio
    • Tafsir
Have an existing account? Sign In
Follow US
At'tajdid News > Blog > International News > Iran na binciken ɓatan wasu ƴan Indiya uku a cikin ƙasarta
International News

Iran na binciken ɓatan wasu ƴan Indiya uku a cikin ƙasarta

Attajdid
Last updated: 2025/05/29 at 6:31 PM
Attajdid Published May 29, 2025
Share
SHARE

Iran na binciken ɓatan wasu ƴan Indiya uku a cikin ƙasarta

 

 

 

Ofishin Jakadancin Iran da ke Indiya ta bayyana cewa tana gudanar da bincike kan batun ɓatan wasu ‘yan asalin Indiya guda uku da suka ɓace a birnin Tehran tun farkon wannan watan.

 

Mutanen, dukkansu daga jihar Punjab da ke arewacin Indiya, sun fara ya da zango a Iran a ranar 1 ga Mayu, kafin su ƙarasa Australia, inda aka yi musu alkawarin samun ayyuka da albashi masu tsoka.

 

Iyayensu da danginsu sun yi zargin cewa an yi garkuwa da su ne tun isowarsu Iran, kuma suna bukatar fansa har na rupees miliyan biyar (kimanin dala 63,000 ko fam 47,000).

 

A ranar Alhamis, ofishin jakadancin Iran ya wallafa a shafin X cewa zai dinga sanar da hukumomin Indiya duk wani cigaba da ake samu a binciken tare da yin gargadi kan haɗarin bin haramtattun hanyoyi wajen shiga ci-rani

 

Wannan sanarwar ta zo ne kwana guda bayan da ofishin jakadancin Indiya a Iran ya ce ya “ɗauki wannan al’amarin da muhimmanci” tare da buƙatar a gaggauta gano inda ‘yan Indiyan suke da tabbatar da lafiyarsu.

 

Da dama daga cikin ‘yan Indiya, musamman daga jihar Punjab, na yawan yin ƙaura zuwa ƙasashe masu da suka ci gaba domin neman aiki da rayuwa mafi inganci.

 

Mai Rahoto

Mujahid Muhammad Tasiu

AT-TAJDID NEWS

You Might Also Like

Mass Turnout As Jigawa Flagg-Off 2025 Polio Immunization Campaign Targets 1.5 Million Children 

ZAMFARA STATE MUSLIMS LEAGUE FOR PEACE AND DEVELOPMENT OPEN LETTER TO TRUMP AND THE U.S.A CONGRESS:

Israel Strategies For Dividing Gaza Intro Two Zone

⭕️ Reuters, citing European and American sources

Israila ta Rushe Gidajen Falasɗinawa a Gaza, ta ƙaddamar da Sabon Hari a Khan Younis

Attajdid May 29, 2025 May 29, 2025
Share This Article
Facebook Twitter Email Print
Leave a comment

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Follow US

Find US on Social Medias
Facebook Like
Twitter Follow
Youtube Subscribe
Telegram Follow

Weekly Newsletter

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

Popular News
News

Birninkudu LG Empowers 170 Youth in To Agriculture

Attajdid Attajdid April 19, 2025
Haɗarin Babbar Mota ya yi Ajalin Mutum 16 a Kano
Ukraine Says Russian Attacks Injure at Least 5, Cause Fires
Fashe-fashen na’ura a Labanon ƙaddamar da yaƙi ne: Shugaban Hezbollah
Qassam da Saraya Al-Quds Suna Cigaba da Kai Hare-hare Masu Zafi Kan Yahudawan Sahyoniyya
- Advertisement -
Ad imageAd image
Global Coronavirus Cases

Confirmed

0

Death

0

More Information:Covid-19 Statistics

Categories

  • U.K News
  • Today News
  • Hot News
  • Video

About US

Attajdid News, a Nigerian media outlet, is dedicated to fostering dialogue among diverse communities, promoting integrity, transparency, and critical thinking.

Subscribe US

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

© Foxiz News Network. Ruby Design Company. All Rights Reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?