By using this site, you agree to the Privacy Policy and Terms of Use.
Accept
At'tajdid NewsAt'tajdid NewsAt'tajdid News
Notification Show More
Font ResizerAa
  • News
    • International News
  • Video
  • Lecture Audio
    • Tafsir
  • More
    • Books & Journal
      • Feature/Articles
    • Contact
    • Search Page
    • Blog
    • About Us
Reading: Shugaban Hukumar Tattara Bayanan Sirri ta Nijeriya (NIA) ya Ajiye muƙaminsa
Share
Font ResizerAa
At'tajdid NewsAt'tajdid News
  • HomeHome
  • My Feed
  • My Interests
  • My Saves
  • History
  • Blog
Search
  • Quick Access
    • Home
    • Contact Us
    • About Us
  • Categories
    • News
    • International News
    • Video
    • Books & Journal
    • Feature/Articles
    • Lecture Audio
    • Tafsir
Have an existing account? Sign In
Follow US
At'tajdid News > Blog > News > Shugaban Hukumar Tattara Bayanan Sirri ta Nijeriya (NIA) ya Ajiye muƙaminsa
News

Shugaban Hukumar Tattara Bayanan Sirri ta Nijeriya (NIA) ya Ajiye muƙaminsa

Attajdid
Last updated: 2024/08/25 at 10:39 AM
Attajdid Published August 25, 2024
Share
SHARE

 Darakta Janar na Hukumar Tattara Bayanan Sirri ta Nijeriya, wato National Intelligence Agency (NIA), Ahmed Rufai Abubakar, ya miƙa takardar ajiye aikinsa ga shugaban ƙasar Bola Tinubu ranar Asabar.A shekarar 2018 shugaban Nijeriya Muhammadu Buhari ya naɗa Ahmed Rufai Abubakar a kan muƙamin kuma Shugaba Bola Tinubu ya tsawaita wa’adinsa.

Darakta Janar na Hukumar Tattara Bayanan Sirri ta Nijeriya, wato National Intelligence Agency (NIA), Ahmed Rufai Abubakar, ya miƙa takardar ajiye aikinsa ga shugaban ƙasar Bola Tinubu ranar Asabar.

Da yake jawabi ga manema labarai jim kaɗan bayan ya sauka daga muƙaminsa, Ahmed Rufai Abubakar ya ce ya ɗauki matakin ne don raɗin kansa.

Ya ƙara da cewa, “Akwai dalilai da dama da kansa mu ɗauki irin wannan mataki. Wasu na ƙashin kai ne, wasu na iyali.

Amma dai ba abu ne muhimmi ba,” in ji shi.Ahmed Rufai Abubakar ya ce abotar da ke tsakanisa da Shugaba Bola Tinubu za ta ci gaba, yana mai cewa “na tattauna da shugaban ƙasa kuma ya fahimci dalilaina sosai kuma na yi alƙawarin ci gaba da taimakawa a fannin tsaron ƙasa.

“Ya ce yana da ƙwarin gwiwa za a samu matasa da za su iya gudanar da harkokin ofishinsa, ganin cewa ya kwashe kusan shekaru bakwai yana horar da ma’aikata masu kaifin basira a hukumar.Ya gode wa shugaban Nijeriya bisa ƙara masa wa’adi da ya yi na watanni 15 don gudanar da ayyukansa.

A shekarar 2018 shugaban Nijeriya Muhammadu Buhari ya naɗa Ahmed Rufai Abubakar a kan muƙamin daga muƙamin babban mai bai wa shugaban ƙasa shawara kan harkokin ƙasashen waje.

At-tajdid News.

You Might Also Like

NASSI Hails Governor Namadi’s Progressive Policies for Small Businesses

Ramadan Feeding: Jigawa Plans to Put 8 Million Meals on the Tables of the Need

RT Hon Dangyatin Emerged Chaiman Progressive Speakers Conference

Jigawa Appoints Emir Of Dutse As 2026 Amirul Hajji

UNICEF Urges Media to Advocate for Increased Water, Sanitation, and Hygiene Budget.

Attajdid August 25, 2024 August 25, 2024
Share This Article
Facebook Twitter Email Print
Leave a comment

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Follow US

Find US on Social Medias
Facebook Like
Twitter Follow
Youtube Subscribe
Telegram Follow

Weekly Newsletter

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

Popular News
News

Rundunar ‘Yan Sandan Nigeria Ta Janye Jami’anta Daga Hedikwatar Kananan Hukumomin a Jahar Rivers

Attajdid Attajdid October 8, 2024
Fafaroma Francis ya Nemi Ayi Bincika ko Isra’ila na aikata Kisan Kiyashi a Gaza
AN SAMI AMBALIYAR RUWA A JAHOHI 27 A NIGERIA.
FG Begins Public Sensitization On Empowerment Opportunities In Jigawa
WHO IS DR. ALIYU TILDE
- Advertisement -
Ad imageAd image
Global Coronavirus Cases

Confirmed

0

Death

0

More Information:Covid-19 Statistics

Categories

  • U.K News
  • Today News
  • Hot News
  • Video

About US

Attajdid News, a Nigerian media outlet, is dedicated to fostering dialogue among diverse communities, promoting integrity, transparency, and critical thinking.

Subscribe US

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

© Foxiz News Network. Ruby Design Company. All Rights Reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?