By using this site, you agree to the Privacy Policy and Terms of Use.
Accept
At'tajdid NewsAt'tajdid NewsAt'tajdid News
Notification Show More
Font ResizerAa
  • News
    • International News
  • Video
  • Lecture Audio
    • Tafsir
  • More
    • Books & Journal
      • Feature/Articles
    • Contact
    • Search Page
    • Blog
    • About Us
Reading: MIJI DA MATA DA ‘YA’YANSU SUN RASU SAKAMAKON CIN CIN ABINCI MAI GUDA A JAHAR SOKOTO.
Share
Font ResizerAa
At'tajdid NewsAt'tajdid News
  • HomeHome
  • My Feed
  • My Interests
  • My Saves
  • History
  • Blog
Search
  • Quick Access
    • Home
    • Contact Us
    • About Us
  • Categories
    • News
    • International News
    • Video
    • Books & Journal
    • Feature/Articles
    • Lecture Audio
    • Tafsir
Have an existing account? Sign In
Follow US
At'tajdid News > Blog > News > MIJI DA MATA DA ‘YA’YANSU SUN RASU SAKAMAKON CIN CIN ABINCI MAI GUDA A JAHAR SOKOTO.
News

MIJI DA MATA DA ‘YA’YANSU SUN RASU SAKAMAKON CIN CIN ABINCI MAI GUDA A JAHAR SOKOTO.

Attajdid
Last updated: 2024/08/12 at 6:16 AM
Attajdid Published August 12, 2024
Share
SHARE

Mutum bakwai ‘yan gida ɗaya sun mutu sakamakon cin abinci mai guba a ƙaramar hukumar Shagari da ke jihar Sokoto a arewa maso yammacin Nijeriya.

Mutanen sun mutu ne bayan sun ci rogo mai ɗauke da guba a ƙauyen Runjin Barmo, a cewar wata sanarwa da Nura Bello, mai magana da yawun Ma’aikatar Kiwon Lafiya ta jihar ya fitar a ranar Lahadi.Sanarwar ta ƙara da cewa Dagacin ƙauyen, Muhammadu Modi, wanda ya tabbatar wa Kwamishinar Lafiya ta jihar Hajiya Asabe Balarabe aukuwar lamarin, ya ce mutanen sun ci rogon ne da daddare lamarin da ya yi ajalinsu. “Mutanen da suka mutu su ne Abubakar da matarsa da ‘ya’yansu biyar,” in ji sanarwar.

Ɗaya daga cikin ‘ya’yan, wanda shi ne na shida cikin waɗanda suka ci rogon, bai mutu ba, kamar yadda sanarwar ta bayyana.Hajiya Asabe ta ce an tura jami’ai gwamnati ƙauyen domin tattaro bayanai kan abin da ya faru don miƙa wa gwamnati kafin ta ɗauki mataki.

Kwamishinar ta ce ma’aikatarta za ta ɗauki samfur daga jikin yaron da ya tsallake rijiya da baya domin yin gwaje-gwajen kimiyya da zummar gano aihini dalilin rasuwar mutanen.Gwamnatin jihar Sokoto ta miƙa ta’aziyya ga wa ‘yan’uwan mutanen da suka rasu tare da fatan ganin hakan bai sake aukuwa ba kamar yadda TRT Afrika ya labarto.

Mai rahoto;

Musa Badamasi Gama.

At-tajdid News.

You Might Also Like

NASSI Hails Governor Namadi’s Progressive Policies for Small Businesses

Ramadan Feeding: Jigawa Plans to Put 8 Million Meals on the Tables of the Need

RT Hon Dangyatin Emerged Chaiman Progressive Speakers Conference

Jigawa Appoints Emir Of Dutse As 2026 Amirul Hajji

UNICEF Urges Media to Advocate for Increased Water, Sanitation, and Hygiene Budget.

Attajdid August 12, 2024 August 12, 2024
Share This Article
Facebook Twitter Email Print
Leave a comment

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Follow US

Find US on Social Medias
Facebook Like
Twitter Follow
Youtube Subscribe
Telegram Follow

Weekly Newsletter

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

Popular News
News

Jihar Kebbi Za Ta Fara Biyan Naira 75,000 A Matsayin Mafi Karancin Albashi

Attajdid Attajdid October 30, 2024
Yau za a fafata wasan hamayya tsakanin Man Utd da Chelsea.
Security Arrests Suspected Kidnapper on Route To Mecca
LABARAN HALIN DAKE CIKIN A GAZA DA GABAS TA TSAKIYA
Ministan Harkokin Wajen Turkiyya Fidan zai kai ziyarar aiki ta kwana biyu Rasha a ranar Litinin
- Advertisement -
Ad imageAd image
Global Coronavirus Cases

Confirmed

0

Death

0

More Information:Covid-19 Statistics

Categories

  • U.K News
  • Today News
  • Hot News
  • Video

About US

Attajdid News, a Nigerian media outlet, is dedicated to fostering dialogue among diverse communities, promoting integrity, transparency, and critical thinking.

Subscribe US

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

© Foxiz News Network. Ruby Design Company. All Rights Reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?