By using this site, you agree to the Privacy Policy and Terms of Use.
Accept
At'tajdid NewsAt'tajdid NewsAt'tajdid News
Notification Show More
Font ResizerAa
  • News
    • International News
  • Video
  • Lecture Audio
    • Tafsir
  • More
    • Books & Journal
      • Feature/Articles
    • Contact
    • Search Page
    • Blog
    • About Us
Reading: Kima Da Tasirin Isra’ila Ya Ragu A Murka– Inji Do Triumph
Share
Font ResizerAa
At'tajdid NewsAt'tajdid News
  • HomeHome
  • My Feed
  • My Interests
  • My Saves
  • History
  • Blog
Search
  • Quick Access
    • Home
    • Contact Us
    • About Us
  • Categories
    • News
    • International News
    • Video
    • Books & Journal
    • Feature/Articles
    • Lecture Audio
    • Tafsir
Have an existing account? Sign In
Follow US
At'tajdid News > Blog > News > Kima Da Tasirin Isra’ila Ya Ragu A Murka– Inji Do Triumph
News

Kima Da Tasirin Isra’ila Ya Ragu A Murka– Inji Do Triumph

Attajdid
Last updated: 2025/09/03 at 7:35 AM
Attajdid Published September 3, 2025
Share
SHARE

Kima Da Tasirin Isra’ila Ya Ragu A Murka– Inji Do Triumph

 

 

Shugaban Amurka Donald Trump ya bayyana cewa Isra’ila ta taɓa kasancewa mafi ƙarfi wajen matsa lamba a majalisar dokokin Amurka, amma yanzu ta rasa wannan ƙarfi. Ya ce ba wanda ya yi wa Isra’ila irin taimakon da ya yi mata, ciki har da hare-haren baya-bayan nan akan Iran. Trump ya ƙara da cewa dole Isra’ila ta kawo ƙarshen wannan yaƙi domin yana cutar da ita, inda ya nuna cewa duk da ta ci gaba da yaƙi, tana rasa tasiri a fagen hulɗar jama’a musamman a majalisar dokoki.

 

Ministan harkokin waje na Belgium ya bayyana cewa ƙasarsa za ta amince da matsayin Falasɗinu a zaman Majalisar Ɗinkin Duniya. Haka kuma Belgium za ta kafa takunkumi mai tsauri kan gwamnatin Isra’ila, tare da ɗaukar matakin yin zabe a taron Turai domin dakatar da haɗin gwiwa da Isra’ila.

 

Mai rahoto;

M.B.S.Gama.

You Might Also Like

Nursing Mother Inmate Freed as Jigawa NLC Women’s Wing Clears Her Court Fines

NASSI Hails Governor Namadi’s Progressive Policies for Small Businesses

Ramadan Feeding: Jigawa Plans to Put 8 Million Meals on the Tables of the Need

RT Hon Dangyatin Emerged Chaiman Progressive Speakers Conference

Jigawa Appoints Emir Of Dutse As 2026 Amirul Hajji

Attajdid September 3, 2025 September 3, 2025
Share This Article
Facebook Twitter Email Print
Leave a comment

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Follow US

Find US on Social Medias
Facebook Like
Twitter Follow
Youtube Subscribe
Telegram Follow

Weekly Newsletter

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

Popular News
News

A Leap Forward: Governor Namadi’s Vision for Jigawa’s Youth

Attajdid Attajdid April 23, 2025
Hamas ta Bayyana Sunayen Isra’ilawa uku da za ta Saki Gobe Asabar
DA ƊUMI-ƊUMI: Shugaban Kasar Burkina Faso Ibrahim Traore Ya saka dokar biyan tarar miliyan biyu da zaman gidan yari Na dindindin ga duk macen da ta bayyana tsiraicinta a kafafen sadarwa na zamani.
An Haramta ƙungiyoyin Addini Fiye Da 40 a Kasar Rwanda.
Isra’ila ta kashe mutane 48 a arewacin Gaza
- Advertisement -
Ad imageAd image
Global Coronavirus Cases

Confirmed

0

Death

0

More Information:Covid-19 Statistics

Categories

  • U.K News
  • Today News
  • Hot News
  • Video

About US

Attajdid News, a Nigerian media outlet, is dedicated to fostering dialogue among diverse communities, promoting integrity, transparency, and critical thinking.

Subscribe US

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

© Foxiz News Network. Ruby Design Company. All Rights Reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?