By using this site, you agree to the Privacy Policy and Terms of Use.
Accept
At'tajdid NewsAt'tajdid NewsAt'tajdid News
Notification Show More
Font ResizerAa
  • News
    • International News
  • Video
  • Lecture Audio
    • Tafsir
  • More
    • Books & Journal
      • Feature/Articles
    • Contact
    • Search Page
    • Blog
    • About Us
Reading: Rundunar yan sandan jihar Gombe ta cafke wasu matasa biyu da ake zargi da kashe wani matashi mai suna Dauda Ahmed dan shekara 22 a garin Kumo da ke karamar hukumar Akko a jihar.
Share
Font ResizerAa
At'tajdid NewsAt'tajdid News
  • HomeHome
  • My Feed
  • My Interests
  • My Saves
  • History
  • Blog
Search
  • Quick Access
    • Home
    • Contact Us
    • About Us
  • Categories
    • News
    • International News
    • Video
    • Books & Journal
    • Feature/Articles
    • Lecture Audio
    • Tafsir
Have an existing account? Sign In
Follow US
At'tajdid News > Blog > News > Rundunar yan sandan jihar Gombe ta cafke wasu matasa biyu da ake zargi da kashe wani matashi mai suna Dauda Ahmed dan shekara 22 a garin Kumo da ke karamar hukumar Akko a jihar.
News

Rundunar yan sandan jihar Gombe ta cafke wasu matasa biyu da ake zargi da kashe wani matashi mai suna Dauda Ahmed dan shekara 22 a garin Kumo da ke karamar hukumar Akko a jihar.

Attajdid
Last updated: 2025/08/09 at 9:06 AM
Attajdid Published August 9, 2025
Share
SHARE

Rundunar yan sandan jihar Gombe ta cafke wasu matasa biyu da ake zargi da kashe wani matashi mai suna Dauda Ahmed dan shekara 22 a garin Kumo da ke karamar hukumar Akko a jihar.

 

A cewar rundunar yan sandan wadanda ake zargin Babayo Musa mai shekaru 20 da kuma Zaidu Sani mai shekaru 18, ana tuhumar su ne da hada baki da wasu mutane biyu.

 

Lamarin ya faru ne da safiyar ranar Talata a unguwar Jauro Musa, inda rahotanni suka ce an yi wa mamacin kwanton bauna tare da yi masa munanan raunuka a kai da kuma cikinsa.

 

An garzaya da shi babban asibitin Kumo, Wanda kuma isarsu keda wuya aka tabbatar da rasuwarsa.

 

Jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘yan sandan jihar, DSP Buhari Abdullahi, a wata sanarwa da ya rabawa manema labarai, ya ce rundunar ta yi Allah wadai da wannan aika-aika tare da gargadin jama’a da su guji aikata laifukan ta’addanci.

 

Ya kara da cewa ana ci gaba da kokarin damke sauran mutane biyun wadanda ake zargin da suka hada da Sulaiman da Usama.

You Might Also Like

Speakers Forum Congratulates Kwara, Katsina Speakers for Securing Governorship, Senate Tickets

Jigawa Governor: Our One Million Votes for Tinubu Are Non-Negotiable , Irreversible

Governor Namadi Affirmed as APC Jigawa State Gubernatorial Candidate for 2027

APC Primaries: Jigawa Speaker Retains Ticket Unopposed

Nursing Mother Inmate Freed as Jigawa NLC Women’s Wing Clears Her Court Fines

Attajdid August 9, 2025 August 9, 2025
Share This Article
Facebook Twitter Email Print
Leave a comment

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Follow US

Find US on Social Medias
Facebook Like
Twitter Follow
Youtube Subscribe
Telegram Follow

Weekly Newsletter

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

Popular News
News

FADAN DABA YA SA AN HADE SALLAR MAGRIBA DA ISHSHA A WATA UNGUWA A KANO

Attajdid Attajdid June 17, 2025
AMBALIYAR RUWA A GARIN MAIDUGURI
Wani Fitaccen Malamin Addini ya Soki Gwamna Dauda Saboda Gazawa Wajen Magance Tsaro a Zamfara
Yahudawan Sahyoniya  Sun Cigaban da Kai Hare-haren Kare Dangi a Gaza 
Shugabannin Duniya Sun yi Allah Wadai da Harin Ta’addanci da Aka Kai Turkiyya
- Advertisement -
Ad imageAd image
Global Coronavirus Cases

Confirmed

0

Death

0

More Information:Covid-19 Statistics

Categories

  • U.K News
  • Today News
  • Hot News
  • Video

About US

Attajdid News, a Nigerian media outlet, is dedicated to fostering dialogue among diverse communities, promoting integrity, transparency, and critical thinking.

Subscribe US

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

© Foxiz News Network. Ruby Design Company. All Rights Reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?