By using this site, you agree to the Privacy Policy and Terms of Use.
Accept
At'tajdid NewsAt'tajdid NewsAt'tajdid News
Notification Show More
Font ResizerAa
  • News
    • International News
  • Video
  • Lecture Audio
    • Tafsir
  • More
    • Books & Journal
      • Feature/Articles
    • Contact
    • Search Page
    • Blog
    • About Us
Reading: Dakarun Hadaka na ‘Yan Gwagwarmayar ‘Yantar da Kasar Palestine a Gaza Sun kai Wasu Jerin Hare-hare Ga ‘Yan Kama Wuri Zauna
Share
Font ResizerAa
At'tajdid NewsAt'tajdid News
  • HomeHome
  • My Feed
  • My Interests
  • My Saves
  • History
  • Blog
Search
  • Quick Access
    • Home
    • Contact Us
    • About Us
  • Categories
    • News
    • International News
    • Video
    • Books & Journal
    • Feature/Articles
    • Lecture Audio
    • Tafsir
Have an existing account? Sign In
Follow US
At'tajdid News > Blog > International News > Dakarun Hadaka na ‘Yan Gwagwarmayar ‘Yantar da Kasar Palestine a Gaza Sun kai Wasu Jerin Hare-hare Ga ‘Yan Kama Wuri Zauna
International News

Dakarun Hadaka na ‘Yan Gwagwarmayar ‘Yantar da Kasar Palestine a Gaza Sun kai Wasu Jerin Hare-hare Ga ‘Yan Kama Wuri Zauna

Attajdid
Last updated: 2025/08/01 at 1:02 PM
Attajdid Published August 1, 2025
Share
SHARE

Asibitocin Zirin Gaza ya fitar da rahoton mutuwar mutane 10 da sojojin Isra’ila suka yi ta luguden wuta a kansu tun daga wayewar garin yau Juma’a, ciki har da masu neman agaji mutane 2.

A yayin da take tabbatar da cewa ta sa ido kan yadda jiragen Isra’ila ke sauka domin kwashe wadanda suka jikkata, Brigades na Al-Qassam ta ce: Sun lalata wata tankar yaki da Yahudawan  sahyoniyawan ta Merkava da wata nakiyar da aka binne a yankin Al-Qassabeeb na Jabalia.

Mayakan Qassam sun fatar da bayanai dake nuni cewa sun tayar da wata nakiya da aka dasa a kan wata buldozar sojan Isra’ila ta D9 a kusa da masallacin Omari da ke Jabalia a arewacin Zirin Gaza.

Mayakan Qassam sun sami nasarar kakkabo  wani makami mai linzami na “Baqer” na soji da makami mai linzami a kusa da makarantar Dar Al-Arqam da ke gabashin unguwar Al-Tuffah da ke gabashin birnin Gaza.

Mayakan Qassam tare da hadin gwiwar mayakan na Al-Quds Brigades sun lalata wani wurin ba da umarni da iko da abokan gaba  a yankin Morag da ke kudancin Khan Yunis a kudancin Zirin Gaza tare da wasu harsasai.

Dakarun Al-Qassam Brigades sun yi ruwan bama-bamai a wurin taron sojoji da motoci na Yahudawan  Sahyoniya da wasu harsasai a gabashin yankin Al-Qarara da ke gabashin Khan Yunus a kudancin zirin Gaza.

Mai rahoto;
M.B.S.Gama.

 

At’tajdid News

At-tajdid News.

You Might Also Like

Mass Turnout As Jigawa Flagg-Off 2025 Polio Immunization Campaign Targets 1.5 Million Children 

ZAMFARA STATE MUSLIMS LEAGUE FOR PEACE AND DEVELOPMENT OPEN LETTER TO TRUMP AND THE U.S.A CONGRESS:

Israel Strategies For Dividing Gaza Intro Two Zone

⭕️ Reuters, citing European and American sources

Israila ta Rushe Gidajen Falasɗinawa a Gaza, ta ƙaddamar da Sabon Hari a Khan Younis

Attajdid August 1, 2025 August 1, 2025
Share This Article
Facebook Twitter Email Print
Leave a comment

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Follow US

Find US on Social Medias
Facebook Like
Twitter Follow
Youtube Subscribe
Telegram Follow

Weekly Newsletter

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

Popular News
International News

PROUD MOMENT FOR MSSN AS NIGERIA EMERGES 2nd AT AL- FOURQUANE Int’l QUR’ANIC  COMPETITION IN COTE D’ AVOIR

Attajdid Attajdid August 20, 2024
An Kai Hari Akan Bututun Mai a Nigeria 
Governor Radda Call For Prayer Against Insecurity In Nigeria
Details of Kano State Government’s Update on the Implementation of the New Minimum Wage Have Surfaced
Yan Nigeria sun koka akan barazanar da suke fuskanta a African ta kudu
- Advertisement -
Ad imageAd image
Global Coronavirus Cases

Confirmed

0

Death

0

More Information:Covid-19 Statistics

Categories

  • U.K News
  • Today News
  • Hot News
  • Video

About US

Attajdid News, a Nigerian media outlet, is dedicated to fostering dialogue among diverse communities, promoting integrity, transparency, and critical thinking.

Subscribe US

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

© Foxiz News Network. Ruby Design Company. All Rights Reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?