By using this site, you agree to the Privacy Policy and Terms of Use.
Accept
At'tajdid NewsAt'tajdid NewsAt'tajdid News
Notification Show More
Font ResizerAa
  • News
    • International News
  • Video
  • Lecture Audio
    • Tafsir
  • More
    • Books & Journal
      • Feature/Articles
    • Contact
    • Search Page
    • Blog
    • About Us
Reading: Har Yanzu Kungiyar Hamas Tana da Karfi a Yakin da Take Gwabzawa da Yahudawan Israel
Share
Font ResizerAa
At'tajdid NewsAt'tajdid News
  • HomeHome
  • My Feed
  • My Interests
  • My Saves
  • History
  • Blog
Search
  • Quick Access
    • Home
    • Contact Us
    • About Us
  • Categories
    • News
    • International News
    • Video
    • Books & Journal
    • Feature/Articles
    • Lecture Audio
    • Tafsir
Have an existing account? Sign In
Follow US
At'tajdid News > Blog > News > Har Yanzu Kungiyar Hamas Tana da Karfi a Yakin da Take Gwabzawa da Yahudawan Israel
News

Har Yanzu Kungiyar Hamas Tana da Karfi a Yakin da Take Gwabzawa da Yahudawan Israel

Attajdid
Last updated: 2025/05/27 at 10:49 AM
Attajdid Published May 27, 2025
Share
SHARE

Har Yanzu Kungiyar Hamas Tana da Karfi a Yakin da Take Gwabzawa da Yahudawan Israel

 

 

A wani rahoto da Aljazeera ta fitar yana nuna har yanzu Hamas na da daruruwan rokoki, amma ta kauracewa harba su saboda fargabar cutar da fararen hula da kuma dakaru masu dauke da makamai daga kungiyoyi daban-daban a Zirin Gaza. Dadin-dadawa, har yanzu akwai faffadan hanyoyin sadarwa a zirin Gaza, wadanda suka fi maida hankali a birnin Gaza, da Khan Yunis, da kuma sansanonin tsakiya.

 

A wani harin bam da Isra’ila ta kai kan wata makaranta dake zama mafaka a unguwar Al-Daraj da ke birnin Gaza ya yi sanadiyar mutuwar kusan mutane 19.

 

Ministan Harkokin Wajen Spain ya shaidawa Al Jazeera,  amincewa da kasar Falasdinu shi ne matakin farko na samun zaman lafiya a Gabas ta Tsakiya.

 

Daga rahotan da At-tajdid News take samu daga kasashan Turai jami’an tsaro na ci gaba da muzgunawa masu nuna goyan Palasdinawa, misali; jami’an tsaro a cibiyar Barclays dake birnin New York, inda ake gudanar da bikin kaddamar da jami’ar Brooklyn, sun muzgunawa wadanda suka kammala karatunsu da suke nuna goyon bayan Falasdinu ta hanyar cire alamu na Falasdinawa da suke sanye da su tare da cire su daga bikin.

Da kuma ci gaba da zanga-zangar neman kawo karshen yakin Gaza a wasu manyan biranen duniya da suka hada da  babban birnin kasar Faransa, Paris, an sake yin zanga-zangar nuna rashin amincewa da harin bam da Isra’ila ke kaiwa Gaza tare da neman kawo karshen yakin.

 

 

Mai rahoto;

M.B.S.Gama.

At-tajdid News.

You Might Also Like

NASSI Hails Governor Namadi’s Progressive Policies for Small Businesses

Ramadan Feeding: Jigawa Plans to Put 8 Million Meals on the Tables of the Need

RT Hon Dangyatin Emerged Chaiman Progressive Speakers Conference

Jigawa Appoints Emir Of Dutse As 2026 Amirul Hajji

UNICEF Urges Media to Advocate for Increased Water, Sanitation, and Hygiene Budget.

Attajdid May 27, 2025 May 27, 2025
Share This Article
Facebook Twitter Email Print
Leave a comment

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Follow US

Find US on Social Medias
Facebook Like
Twitter Follow
Youtube Subscribe
Telegram Follow

Weekly Newsletter

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

Popular News
Uncategorized

SHUGABAN NIGERIA TININBU YA KAI ZIYARAR KWANA 5 KASAR CHINA

Attajdid Attajdid September 1, 2024
SHIRIN TRUMP KAA MAKOMAR: GAZA!.
Real Madrid ta amince da biyan Fam Miliyan 50 ga Dan wasa Dean Huijsen
Gwamnatin Eng. Abba ta ce ta Biya Bashin Fiye da Naira Biliyan 63.5 da ta Gada Daga Gwanatin Ganduje a kano.
Badakalar Milliyan N440 : Kotu Ta Rufe Asusun Kwankwaso
- Advertisement -
Ad imageAd image
Global Coronavirus Cases

Confirmed

0

Death

0

More Information:Covid-19 Statistics

Categories

  • U.K News
  • Today News
  • Hot News
  • Video

About US

Attajdid News, a Nigerian media outlet, is dedicated to fostering dialogue among diverse communities, promoting integrity, transparency, and critical thinking.

Subscribe US

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

© Foxiz News Network. Ruby Design Company. All Rights Reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?