By using this site, you agree to the Privacy Policy and Terms of Use.
Accept
At'tajdid NewsAt'tajdid NewsAt'tajdid News
Notification Show More
Font ResizerAa
  • News
    • International News
  • Video
  • Lecture Audio
    • Tafsir
  • More
    • Books & Journal
      • Feature/Articles
    • Contact
    • Search Page
    • Blog
    • About Us
Reading: Ko ECOWAS za ta iya jure wa ƙalubalen da ke gabanta?
Share
Font ResizerAa
At'tajdid NewsAt'tajdid News
  • HomeHome
  • My Feed
  • My Interests
  • My Saves
  • History
  • Blog
Search
  • Quick Access
    • Home
    • Contact Us
    • About Us
  • Categories
    • News
    • International News
    • Video
    • Books & Journal
    • Feature/Articles
    • Lecture Audio
    • Tafsir
Have an existing account? Sign In
Follow US
At'tajdid News > Blog > News > Ko ECOWAS za ta iya jure wa ƙalubalen da ke gabanta?
News

Ko ECOWAS za ta iya jure wa ƙalubalen da ke gabanta?

Attajdid
Last updated: 2025/05/29 at 5:43 AM
Attajdid Published May 29, 2025
Share
SHARE

Ko ECOWAS za ta iya jure wa ƙalubalen da ke gabanta?

 

 

Yayin da take cika shekara 50 da kafuwa, ana iya cewa ECOWAS ta fuskanci faɗi-tashi da dama da kuma jerin nasarori da ƙalubale tamkar dai wani mutum da shekarunsa suka fara nisa.

 

“Sau tari ba mu godiya kan nasarorin da muka samu,” Inji ministan harkokin wajen Najeriya Ambasada Yusuf Tuggar.

 

An fara tunanin kafa ƙungiyar ta ƙasashen yammacin Afirka ne bayan shugabannin yankin sun fara hangen yadda za su dunƙule waje guda domin ƙarfafa haɗin kai da bunƙasar tattalin arziki.

 

A ranar 28 ga watan Mayun 1975, aka kafa ƙungiyar bunkasa tattalin arzikin ƙasashen yammacin Afirka (ECOWAS) lokacin da shugabannin ƙasashen yankin suka sanya hannu kan yarjejeniyar kafa ta a Lagos.

 

Ƙudirin su kakkyawar fata ce- inganta alaƙar kasuwanci da bunƙasa hada-hadar jama’a da kuma tabbatar da zaman lafiya da tsaro.

Jama’ar yankin dai sun fuskanci abubuwa da dama masu kamanceceniya da suka haɗa da cinikin bayi da yanka kan iyakoki da Turawan mulkin mallaka suka yi da kuma rashin ci gaba, waɗanda sa nan da nan suka yi amanna da tunanin kafa ƙungiyar.

 

Sai dai kuma yayin da ECOWAS ke cika shekara 50 da kafuwa, dambarwar siyasa da ta ke fama da ita na nuni da tangaɗin da makomar ta ke yi

 

Mai Rahoto

Mujahid Muhammad Tasiu

AT-TAJDID NEWS

You Might Also Like

Speakers Forum Congratulates Kwara, Katsina Speakers for Securing Governorship, Senate Tickets

Jigawa Governor: Our One Million Votes for Tinubu Are Non-Negotiable , Irreversible

Governor Namadi Affirmed as APC Jigawa State Gubernatorial Candidate for 2027

APC Primaries: Jigawa Speaker Retains Ticket Unopposed

Nursing Mother Inmate Freed as Jigawa NLC Women’s Wing Clears Her Court Fines

Attajdid May 29, 2025 May 29, 2025
Share This Article
Facebook Twitter Email Print
Leave a comment

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Follow US

Find US on Social Medias
Facebook Like
Twitter Follow
Youtube Subscribe
Telegram Follow

Weekly Newsletter

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

Popular News
International News

KUNGIYAR HAMAS TA TURO SAKO ZUWA GA MUTANEN DUNIYA”

Attajdid Attajdid August 21, 2024
Kareto Attack : Borno Stands with the Armed Forces – Gov Zulum
Ko gwamnoni duka za su koma APC ba zai hana mu kayar da Tinubu a 2027 ba — Babachir
Tsawa ta hallaka yara 14 da jikkata 34 a Uganda
NETANYAHU YA KUDURI ANIYAR CIGABA DA OPERATION GIDEON
- Advertisement -
Ad imageAd image
Global Coronavirus Cases

Confirmed

0

Death

0

More Information:Covid-19 Statistics

Categories

  • U.K News
  • Today News
  • Hot News
  • Video

About US

Attajdid News, a Nigerian media outlet, is dedicated to fostering dialogue among diverse communities, promoting integrity, transparency, and critical thinking.

Subscribe US

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

© Foxiz News Network. Ruby Design Company. All Rights Reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?