By using this site, you agree to the Privacy Policy and Terms of Use.
Accept
At'tajdid NewsAt'tajdid NewsAt'tajdid News
Notification Show More
Font ResizerAa
  • News
    • International News
  • Video
  • Lecture Audio
    • Tafsir
  • More
    • Books & Journal
      • Feature/Articles
    • Contact
    • Search Page
    • Blog
    • About Us
Reading: Firayim Ministan Spain, Pedro Sánchez, ya bayyana cewa ƙasarsa ba za ta ci gaba da hulɗa da Isra’ila ba saboda yadda take ci gaba da kisan al’ummar Falasdinu a Gaza.
Share
Font ResizerAa
At'tajdid NewsAt'tajdid News
  • HomeHome
  • My Feed
  • My Interests
  • My Saves
  • History
  • Blog
Search
  • Quick Access
    • Home
    • Contact Us
    • About Us
  • Categories
    • News
    • International News
    • Video
    • Books & Journal
    • Feature/Articles
    • Lecture Audio
    • Tafsir
Have an existing account? Sign In
Follow US
At'tajdid News > Blog > Uncategorized > Firayim Ministan Spain, Pedro Sánchez, ya bayyana cewa ƙasarsa ba za ta ci gaba da hulɗa da Isra’ila ba saboda yadda take ci gaba da kisan al’ummar Falasdinu a Gaza.
Uncategorized

Firayim Ministan Spain, Pedro Sánchez, ya bayyana cewa ƙasarsa ba za ta ci gaba da hulɗa da Isra’ila ba saboda yadda take ci gaba da kisan al’ummar Falasdinu a Gaza.

Attajdid
Last updated: 2025/05/18 at 2:49 PM
Attajdid Published May 18, 2025
Share
SHARE

Firayim Ministan Spain, Pedro Sánchez, ya bayyana cewa ƙasarsa ba za ta ci gaba da hulɗa da Isra’ila ba saboda yadda take ci gaba da kisan al’ummar Falasdinu a Gaza.

 

A gaban majalisar dokoki a Madrid, Sánchez ya ce:

“Ba mu yin kasuwanci da kasa mai aikata kisan kiyashi. Mun ɗauki matsaya. Spain ta bar wannan hulɗa.”

 

Wannan kalami mai ƙarfi ya jawo ce-ce-ku-ce a duniya, inda Isra’ila ta kira jakadan Spain domin nuna fushinta.

 

Spain na daga cikin ƙasashen Turai da suka amince da kafa ƙasar Falasdinu a hukumance, kuma a baya sun soke yarjejeniyar saye da Isra’ila dangane da makamai.

 

A taƙaice, Sánchez ya bayyana cewa Spain ba za ta zama ɓangare na zalunci da cin zarafi ba.

 

Shin ko yaushe sauran ƙasashen duniya za su farka su dauki irin wannan matakin??

 

#Palestine #Spain #PedroSanchez #FreePalestine #Gaza #Diplomacy #Justice

 

Muazzam Hamza

 

You Might Also Like

TRUMP AND CHRISTIAN GENOCIDE IN NIGERIA

TRUMP AND CHRISTIAN GENOCIDE IN NIGERIA

2025 World Sight Day: NOA Advocates Eye Healthcare Consciousness 

ZANGA-ZANGA A SOKOTO: JAMA’A NA KUKAN TSARO, GOMNATI NA DAUKAR SABON MATAKI

The 2009 ASUU Agreement and the FGN’s Endless Broken Promises

Attajdid May 18, 2025 May 18, 2025
Share This Article
Facebook Twitter Email Print
Leave a comment

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Follow US

Find US on Social Medias
Facebook Like
Twitter Follow
Youtube Subscribe
Telegram Follow

Weekly Newsletter

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

Popular News
News

Jigawa AFAN Vows To Fish out Suspected Fraudsters Extorting Farmers 

Attajdid Attajdid December 12, 2024
Ambaliyar Ruwa Ta Mamaye Daruruwan Gidaje A Maiduguri
NG-CARES Distributes Motorcycles to Facilitators in Jigawa
Mother Of Seven Join Campaigns For Family Planing In Jigawa  
Kwamitin Binciken Zanga-zangar Matsin Rayuwa A Kano Zai Bayar Da Rahotansa Cikin Watanni 3
- Advertisement -
Ad imageAd image
Global Coronavirus Cases

Confirmed

0

Death

0

More Information:Covid-19 Statistics

Categories

  • U.K News
  • Today News
  • Hot News
  • Video

About US

Attajdid News, a Nigerian media outlet, is dedicated to fostering dialogue among diverse communities, promoting integrity, transparency, and critical thinking.

Subscribe US

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

© Foxiz News Network. Ruby Design Company. All Rights Reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?