Duk wanda bai zaɓi mahaifina ba zai gamu da fishina -Shugaban Sojin Uganda
Shugaban Rundunar Sojin Ƙasar Uganda Janar Muhoozi Kainerugaba ya ce duk wanda yaƙi kaɗawa mahaifinsa kuri’a a zaben shugaban ƙasar da za’ayi a watan Janairu mai zuwa, zai gamu da fushinsa wajen tasa keyarsa zuwa wata ƙasa.
Mujahid Muhammad Tasiu
AT-TAJDID NEWS




