By using this site, you agree to the Privacy Policy and Terms of Use.
Accept
At'tajdid NewsAt'tajdid NewsAt'tajdid News
Notification Show More
Font ResizerAa
  • News
    • International News
  • Video
  • Lecture Audio
    • Tafsir
  • More
    • Books & Journal
      • Feature/Articles
    • Contact
    • Search Page
    • Blog
    • About Us
Reading: ISWAP ta ɗauki alhakin harin Marte
Share
Font ResizerAa
At'tajdid NewsAt'tajdid News
  • HomeHome
  • My Feed
  • My Interests
  • My Saves
  • History
  • Blog
Search
  • Quick Access
    • Home
    • Contact Us
    • About Us
  • Categories
    • News
    • International News
    • Video
    • Books & Journal
    • Feature/Articles
    • Lecture Audio
    • Tafsir
Have an existing account? Sign In
Follow US
At'tajdid News > Blog > News > ISWAP ta ɗauki alhakin harin Marte
News

ISWAP ta ɗauki alhakin harin Marte

Attajdid
Last updated: 2025/05/14 at 7:05 PM
Attajdid Published May 14, 2025
Share
SHARE

ISWAP ta ɗauki alhakin harin Marte

 

Ƙungiyar ISWAP ta ɗauki alhakin babban hari kan sansanin sojin Najeriya da ke garin Marte a jihar Borno.

 

Cikin wani sako da ƙungiyar ta wallafa a shafinta na Telegram ta ce mayaƙanta sun far wa sansanin sojin gabanin asubahin ranar Litinin.

 

Tana mai cewa mayaƙan nata sun yi arangama da sojojin har na tsawon sa’a guda, kafin su yi nasarar ƙwace sansanin, tare da kashe sojoji masu yawa lamarin da ta ce ya ”tilasta wa wasu tserewa”.

 

Harin shi ne na baya-bayan nan a jerin hare-haren da mayaƙan suka kai garuruwan Marte da Dikwa da kuma Rann da kuma Gajiram, inda aka rasa rayukan da ba a kai ga ƙiyasta su da asarar dukiyoyi masu yawa tare da sace makamai.

 

BBC Hausa

 

Mai Rahoto

Mujahid Muhammad Tasiu

AT-TAJDID NEWS

You Might Also Like

NASSI Hails Governor Namadi’s Progressive Policies for Small Businesses

Ramadan Feeding: Jigawa Plans to Put 8 Million Meals on the Tables of the Need

RT Hon Dangyatin Emerged Chaiman Progressive Speakers Conference

Jigawa Appoints Emir Of Dutse As 2026 Amirul Hajji

UNICEF Urges Media to Advocate for Increased Water, Sanitation, and Hygiene Budget.

Attajdid May 14, 2025 May 14, 2025
Share This Article
Facebook Twitter Email Print
Leave a comment

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Follow US

Find US on Social Medias
Facebook Like
Twitter Follow
Youtube Subscribe
Telegram Follow

Weekly Newsletter

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

Popular News
International News

Tattaunawa a gidan television na CNN ta kawo ce-ce-ku-ce a Amurka.

Attajdid Attajdid August 22, 2024
Gwamnatin Taliban ta Halarci Taron MDD Karo na Farko a Azabaijan
Tallafin Kanyan Amfani da Aka Kaiwa Wadanda Ambaliyar Ruwan Maiduguri ta Shafa Daga Kungiyar Jama’atut Tajdidil Islamy (JTI)
Harin ‘Yan Ta’adda Ya Kashe Sojojin Hadin Gwiwa Biyar a Arewa Maso Gabashin Najeriya
Uwargidan shugaban kasa sanata Oluremi Tinubu, ta kaddamar da sabbin na’urorin gano cutar tarin fuka da aka kera a wani mataki na saurin gano cutar a fadin kasar nan
- Advertisement -
Ad imageAd image
Global Coronavirus Cases

Confirmed

0

Death

0

More Information:Covid-19 Statistics

Categories

  • U.K News
  • Today News
  • Hot News
  • Video

About US

Attajdid News, a Nigerian media outlet, is dedicated to fostering dialogue among diverse communities, promoting integrity, transparency, and critical thinking.

Subscribe US

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

© Foxiz News Network. Ruby Design Company. All Rights Reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?