Gabarar Los Angeles na daya daga cikin mafi muni a tarihin California.
Ana fama da wahalar kasheta sabo da iska mai karfi da ake fama da ita ana hasashan zata ci gaba da kansacewa har zuwa wasu kwanaki masu zuwa.
Har izuwa yanzu ba a iya kididdige irin asarar da akayi ba. Amma gobarar tana iya zama mafi munin asarar da aka yi a tarihin kasar Amurka.
Hukomomi suna hasashan ana iya samun asarar da ta zarta dala biliyan 135.
A yayin da dubban mutane suka rasa muhallansu,shugaba Biden ya kwatanta yana da “yanayin yaki”.BBC Hausa.
Mai rahoto;
M.B.S.Gama.
At-tajdid News.




