By using this site, you agree to the Privacy Policy and Terms of Use.
Accept
At'tajdid NewsAt'tajdid NewsAt'tajdid News
Notification Show More
Font ResizerAa
  • News
    • International News
  • Video
  • Lecture Audio
    • Tafsir
  • More
    • Books & Journal
      • Feature/Articles
    • Contact
    • Search Page
    • Blog
    • About Us
Reading: Bikin Cika Shekaru 101 da Zama Jamhuriyar Kasar Turkiyya
Share
Font ResizerAa
At'tajdid NewsAt'tajdid News
  • HomeHome
  • My Feed
  • My Interests
  • My Saves
  • History
  • Blog
Search
  • Quick Access
    • Home
    • Contact Us
    • About Us
  • Categories
    • News
    • International News
    • Video
    • Books & Journal
    • Feature/Articles
    • Lecture Audio
    • Tafsir
Have an existing account? Sign In
Follow US
At'tajdid News > Blog > International News > Bikin Cika Shekaru 101 da Zama Jamhuriyar Kasar Turkiyya
International News

Bikin Cika Shekaru 101 da Zama Jamhuriyar Kasar Turkiyya

Attajdid
Last updated: 2024/10/30 at 9:41 AM
Attajdid Published October 30, 2024
Share
SHARE

Turkiyya na bikin cika shekaru 101 da zama jamhuriya tare da gudanar da bukukuwan tunawa da wannan gagarumin tarihi da ƙasar ta kafa.

 

An samo bukukuwan ne a birnin Ankara, inda shugaba Recep Tayyip Erdogan, tare da wasu manyan jami’an gwamnati da na soja, suka kai gaisuwar ban-girma a maƙabartar Anitkabir da aka binne shugaban da ya kafa jamhuriyar wato Mustafa Kemal Ataturk.

 

Erdogan ya jaddada tsayin daka da kuma jajircewar Turkiyya wajen ɗorawa daga kuɗurin ci gaba na Atakurk ga ƙasar.

 

A bana dai an faɗaɗa bikin a dukka faɗin kasar, inda aka gudanar da manyan shirye-shirye a Istanbul tare da haskaka gadar Bosphorus da wuta mai ƙyalli.

 

‘Yan ƙasar, tun daga ’yan makaranta zuwa jami’ai, sun taru domin gabatar da fareti da raye-raye da kaɗe-kaɗe, da kuma wasan wuta, suna masu nuna haɗin-kai da alfahari da ƙasarsu.

 

A ɓangaren ƙasa da ƙasa kuwa, ofisoshin jakadancin Turkiyya su ma sun gudanar da irin waɗannan tarurrukan, yanayin da ya nuna martabar Turkiyya a duniya.

 

Bikin na bana bai tsaya ga iya murna da kuma girmama tarihin ƙasar ba, har da bayyana irin nasarori da kuma ƙudurin da Turkiyya ta sa a gaba, musamman a fannin ci gaban tattalin arziki da zamantakewa.

 

Erdogan ya miƙa sakon nuna farin ciki da kyawawan ɗabi’u na Jamhuriyar tare da bayyana kuɗurin ƙasar a matsayin jajirtacciya a idon duniya.

 

At-tajdid News.

You Might Also Like

Mass Turnout As Jigawa Flagg-Off 2025 Polio Immunization Campaign Targets 1.5 Million Children 

ZAMFARA STATE MUSLIMS LEAGUE FOR PEACE AND DEVELOPMENT OPEN LETTER TO TRUMP AND THE U.S.A CONGRESS:

Israel Strategies For Dividing Gaza Intro Two Zone

⭕️ Reuters, citing European and American sources

Israila ta Rushe Gidajen Falasɗinawa a Gaza, ta ƙaddamar da Sabon Hari a Khan Younis

Attajdid October 30, 2024 October 30, 2024
Share This Article
Facebook Twitter Email Print
Leave a comment

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Follow US

Find US on Social Medias
Facebook Like
Twitter Follow
Youtube Subscribe
Telegram Follow

Weekly Newsletter

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

Popular News
News

Ringim Aggrieved APC Stakeholders Demands Removal Of Jigawa Agric Commissioner.

Attajdid Attajdid August 22, 2024
Uwargidan shugaban kasa sanata Oluremi Tinubu, ta kaddamar da sabbin na’urorin gano cutar tarin fuka da aka kera a wani mataki na saurin gano cutar a fadin kasar nan
Pressure Mounts on Sule Lamido To Quiet PDP
GOVERNOR DAUDA LAWAL @ 59:
Yahudawan Sahyoniyya Sun Kashe Saban Shugaban Hezbollah
- Advertisement -
Ad imageAd image
Global Coronavirus Cases

Confirmed

0

Death

0

More Information:Covid-19 Statistics

Categories

  • U.K News
  • Today News
  • Hot News
  • Video

About US

Attajdid News, a Nigerian media outlet, is dedicated to fostering dialogue among diverse communities, promoting integrity, transparency, and critical thinking.

Subscribe US

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

© Foxiz News Network. Ruby Design Company. All Rights Reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?