By using this site, you agree to the Privacy Policy and Terms of Use.
Accept
At'tajdid NewsAt'tajdid NewsAt'tajdid News
Notification Show More
Font ResizerAa
  • News
    • International News
  • Video
  • Lecture Audio
    • Tafsir
  • More
    • Books & Journal
      • Feature/Articles
    • Contact
    • Search Page
    • Blog
    • About Us
Reading: Gwamnatin Nijeriya ta kama Shugaban Kungiyar Kwadago Joe Ajaero – NLC
Share
Font ResizerAa
At'tajdid NewsAt'tajdid News
  • HomeHome
  • My Feed
  • My Interests
  • My Saves
  • History
  • Blog
Search
  • Quick Access
    • Home
    • Contact Us
    • About Us
  • Categories
    • News
    • International News
    • Video
    • Books & Journal
    • Feature/Articles
    • Lecture Audio
    • Tafsir
Have an existing account? Sign In
Follow US
At'tajdid News > Blog > News > Gwamnatin Nijeriya ta kama Shugaban Kungiyar Kwadago Joe Ajaero – NLC
News

Gwamnatin Nijeriya ta kama Shugaban Kungiyar Kwadago Joe Ajaero – NLC

Attajdid
Last updated: 2024/09/09 at 5:00 PM
Attajdid Published September 9, 2024
Share
SHARE

Ƙungiyar NLC ta ce jami’an DSS ne suka yi gaba da shugabanta a safiyar Litinin a filin jirgin Nnamdi Azikiwe da ke Abuja a lokacin da yake hanyarsa ta zuwa Birtaniya.Kamun da aka yi wa shugaban na NLC na zuwa ne kwanaki bayan ya amsa goron gayyatar ‘yan sanda a ranar 28 ga Agusta.

Ƙungiyar Ƙwadago ta Nijeriya NLC ta sanar da cewa hukumar tsaro ta DSS ta cafke shugaban NLC Joe Ajaero.

Ƙungiyar ta sanar da hakan ne a wata sanarwa da ta wallafa a shafinta na intanet a ranar Litinin.

NLC ɗin ta ce an kama Ajaero a filin jirgin Nnamdi Azikiwe da ke Abuja a ranar Litinin a lokacin da yake hanyarsa ta zuwa Birtaniya bayan ƙungiyar ƙwadago ta Birtaniya ta gayyace shi domin halartar wani taro, kamar yadda sanarwar ƙungiyar ta bayyana.

Muna so mu bayyana ƙarara cewa an tsare Comrade Ajaero ba tare da wata takardar sammaci ko bin tsarin shari’a ba.

Joe Ajaero ba mai gudun hijira ba ne. Don haka tsare shi rashin bin doka da oda da baraza ne domin babu wata hukuma da ta tabbatar da cewa tana neman sa,” in ji sanarwar ta NLC.Kamun da aka yi wa shugaban na NLC na zuwa ne kwanaki bayan ya amsa goron gayyatar ‘yan sanda a ranar 28 ga Agusta.

Sai dai ‘yan sandan sun sake shi kwana guda bayan hakan.

TRT Afarka Hausa.

At-tajdid News.

You Might Also Like

NASSI Hails Governor Namadi’s Progressive Policies for Small Businesses

Ramadan Feeding: Jigawa Plans to Put 8 Million Meals on the Tables of the Need

RT Hon Dangyatin Emerged Chaiman Progressive Speakers Conference

Jigawa Appoints Emir Of Dutse As 2026 Amirul Hajji

UNICEF Urges Media to Advocate for Increased Water, Sanitation, and Hygiene Budget.

Attajdid September 9, 2024 September 9, 2024
Share This Article
Facebook Twitter Email Print
Leave a comment

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Follow US

Find US on Social Medias
Facebook Like
Twitter Follow
Youtube Subscribe
Telegram Follow

Weekly Newsletter

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

Popular News
News

Matatar Dangote ta fara fitar da tataccen man feturA safiyar Talata Matatar Man Ɗangote ta fara fitar da rukunin farko na tataccen man fetur.

Attajdid Attajdid September 3, 2024
Hisba Official Exenorate Jigawa Commissioner From Confessing Elicit Affairs With Married Woman 
An Nada Alhaji Haruna Yunusa Danyaya Saban Sarkin Ningi Dake Jahar Bauchi
Ukraine Says Russian Attacks Injure at Least 5, Cause Fires
Yan Wasan Kano Pillars Sun Yi Hadari
- Advertisement -
Ad imageAd image
Global Coronavirus Cases

Confirmed

0

Death

0

More Information:Covid-19 Statistics

Categories

  • U.K News
  • Today News
  • Hot News
  • Video

About US

Attajdid News, a Nigerian media outlet, is dedicated to fostering dialogue among diverse communities, promoting integrity, transparency, and critical thinking.

Subscribe US

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

© Foxiz News Network. Ruby Design Company. All Rights Reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?