By using this site, you agree to the Privacy Policy and Terms of Use.
Accept
At'tajdid NewsAt'tajdid NewsAt'tajdid News
Notification Show More
Font ResizerAa
  • News
    • International News
  • Video
  • Lecture Audio
    • Tafsir
  • More
    • Books & Journal
      • Feature/Articles
    • Contact
    • Search Page
    • Blog
    • About Us
Reading: Yadda Mayaƙan Boko Haram Suka Kashe Mutane Goma a Garin Mafa na Jihar Yobe
Share
Font ResizerAa
At'tajdid NewsAt'tajdid News
  • HomeHome
  • My Feed
  • My Interests
  • My Saves
  • History
  • Blog
Search
  • Quick Access
    • Home
    • Contact Us
    • About Us
  • Categories
    • News
    • International News
    • Video
    • Books & Journal
    • Feature/Articles
    • Lecture Audio
    • Tafsir
Have an existing account? Sign In
Follow US
At'tajdid News > Blog > Uncategorized > Yadda Mayaƙan Boko Haram Suka Kashe Mutane Goma a Garin Mafa na Jihar Yobe
Uncategorized

Yadda Mayaƙan Boko Haram Suka Kashe Mutane Goma a Garin Mafa na Jihar Yobe

Attajdid
Last updated: 2024/09/04 at 8:41 PM
Attajdid Published September 4, 2024
Share
SHARE

Harin dai na ramuwar gayya ne kan zargin kisan da ‘yan banga a Mafa suka yi wa wasu mayaƙan Boko Haram biyu, kamar yadda rundunar ‘yan sandan yankin ta bayyana.

Ƙungiyar Amnesty International ta ce mutum 127 ne suka mutu sakamakon harin da wasu ‘yan bindiga da ake zargi mayaƙan Boko Haram ne suka kai a garin Mafa da ke jihar Yobe a Arewa Maso Gabashin Nijeriya.Ta bayyana haka ne a wata sanarwa da ta fitar ranar Talata a Abuja, babban birnin ƙasar.

Sai dai mai magana da yawun rundunar ‘yan sanda na jihar Yobe, Dungus Abdulkarim, ya ce kawo yanzu ba su tabbatar da adadin waɗanda suka mutu ba, ko da yake wani jami’i a garin Bulama Jalaluddeen ya ce adadin ya kai mutum 81 Dungus ya ce mayaƙan Boko Haram sun yi ramuwa ne kan kisan da suke zargi ‘yan banga sun yi wa wasu mayaƙansu biyu.

“Mayaƙan Boko Haram kimamin 150 ɗauke da manyan bindigogi da na’urorin harba bindigogi a kan babura fiye da 50 sun kai hari a Mafa ranar Lahadi.

Sun kashe mutane da dama tare da ƙona shaguna da gidaje, sai dai har yanzu ba mu tantance yawan mutanen da suka mutu ba,” in ji Abdulkarim Dungus.Shugaban Nijeriya Bola Tinubu ya yi Allah wadarai da harin, sannan ya buƙaci jami’an tsaro su ƙara ƙaimi wajen murƙushe masu tayar da ƙayar baya.Jihar Yobe dai na ɗaya daga cikin jihohi uku da suka kwashe tsawon shekaru 15 suna fama da hare-haren mayaƙan Boka Haram.

Dubban ‘yan Nijeriya ne aka kashe tare da raba sama da miliyan biyu da matsugunansu.

Asarar rayuka masu yawaWani jami’in sojin Nijeriya da ya raka kwamandan rundunar sojoji a jihar ta Yobe zuwa Mafa, ya ce an dasa bama-bamai a hanyar shiga garin, sai dai sojoji sun yi nasara kwance su.“Mun samu gawawwaki 37 waɗanda muka kai su babban asibitin Babangida,” in ji jami’in wanda ya buƙaci a sakaye sunanshi saboda ba shi da izinin yin magana da manema labarai.

Wani mazaunin garin Modu Mohammed, ya ce mazauna garin da dama sun ɓace, kana ya ƙiyasta adadin mutane fiye da 100 da suka mutu.Ya ƙara da cewa, har yanzu akwai gawawwaki a cikin daji.

(TRT Afarka Hausa).

At-tajdid News.

You Might Also Like

TRUMP AND CHRISTIAN GENOCIDE IN NIGERIA

TRUMP AND CHRISTIAN GENOCIDE IN NIGERIA

2025 World Sight Day: NOA Advocates Eye Healthcare Consciousness 

ZANGA-ZANGA A SOKOTO: JAMA’A NA KUKAN TSARO, GOMNATI NA DAUKAR SABON MATAKI

The 2009 ASUU Agreement and the FGN’s Endless Broken Promises

Attajdid September 4, 2024 September 4, 2024
Share This Article
Facebook Twitter Email Print
Leave a comment

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Follow US

Find US on Social Medias
Facebook Like
Twitter Follow
Youtube Subscribe
Telegram Follow

Weekly Newsletter

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

Popular News
International News

Hezbollah ta tabbatar da kisan shugabanta Hassan Nasralla

Attajdid Attajdid September 28, 2024
Za mu ci gaba da karya farashin shinkafa – BUA
May 14, 2025
An katse wutar lantarki a Sudan yayin da dakarun sa-kai ke kai hare-haren jirage sama: Rahoto
Harin Gurneti ya Raunata Mutum Huɗu a Afghanistan
- Advertisement -
Ad imageAd image
Global Coronavirus Cases

Confirmed

0

Death

0

More Information:Covid-19 Statistics

Categories

  • U.K News
  • Today News
  • Hot News
  • Video

About US

Attajdid News, a Nigerian media outlet, is dedicated to fostering dialogue among diverse communities, promoting integrity, transparency, and critical thinking.

Subscribe US

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

© Foxiz News Network. Ruby Design Company. All Rights Reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?