By using this site, you agree to the Privacy Policy and Terms of Use.
Accept
At'tajdid NewsAt'tajdid NewsAt'tajdid News
Notification Show More
Font ResizerAa
  • News
    • International News
  • Video
  • Lecture Audio
    • Tafsir
  • More
    • Books & Journal
      • Feature/Articles
    • Contact
    • Search Page
    • Blog
    • About Us
Reading: Hukumomin Tsaron Najeria Na Neman Andrew Wynne Bisa Zargin Yinkurin Kifar Da Gwamnatin Bola Tinibu
Share
Font ResizerAa
At'tajdid NewsAt'tajdid News
  • HomeHome
  • My Feed
  • My Interests
  • My Saves
  • History
  • Blog
Search
  • Quick Access
    • Home
    • Contact Us
    • About Us
  • Categories
    • News
    • International News
    • Video
    • Books & Journal
    • Feature/Articles
    • Lecture Audio
    • Tafsir
Have an existing account? Sign In
Follow US
At'tajdid News > Blog > News > Hukumomin Tsaron Najeria Na Neman Andrew Wynne Bisa Zargin Yinkurin Kifar Da Gwamnatin Bola Tinibu
News

Hukumomin Tsaron Najeria Na Neman Andrew Wynne Bisa Zargin Yinkurin Kifar Da Gwamnatin Bola Tinibu

Attajdid
Last updated: 2024/09/02 at 5:18 PM
Attajdid Published September 2, 2024
Share
SHARE

Daga Mustapha Garba Usman Hukumomin Najeriya na neman wani ɗan ƙasar Birtaniya Mr Andrew Wynne (Andrew Povich ko Drew Povey), ruwa a jallo bisa zargin hanu cikin yinkurin kifar da Gwamnatin Shuga Bola Ahmed Tinibu.

An rawaito cewa Hukumomi sun Sami rahotannin asiri da suka nuna yadda baturen Ingila ya ɗauki nauyi tare da tsara zanga-zanga da nufin amfani da ita wajen kifar da gwamnatin Najeriya.

A wani labarin da Jaridar Aminiya ta samo, ya ce Mai magana da yawun rundunar, Olumuyiwa Adejobi, ya sanar a ranar Litinin cewa hujjojin da kuma bayanan da suka samu daga Andrew sun tabbatar da hannunsa a yunkurin kifar da gwamnatin Najeriya.

Adejobi ya bayyana cewa Andrew Wynne ya bayar da tallafin kudade da kuma tsare-tsare zanga-zangar da aka gudanar kan tsadar rayuwa da nufin amfani da zanga-zangar wajen ganin an hambarar da gwamnaitin Najeriya.

Bugu da kari dan kasar na Birtaniya ne ya ba da umarni tare da sanya ido kan zanga-zangar yunwar da aka gudanar a fadin kasar a watan Agusta.

Jami’in ya ce binciken rundunar ya gano cewa Andrew Wynne yana zaman haya ne a gidan Labour House da ke Abuja.Adejobi, ya ci gaba da cewa Andrew Wynne ya kama wurin haya ne da sunan bude shagon sayar da litattafai mai suna ‘Iva Valley Bomanufarsa.

Sannan kuma shi ne ya assasa makarantar ‘STARS of Nations Schools’ domin batar da sawu game da mana.

( Aminiya Hausa).

At-tajdid News.

You Might Also Like

NASSI Hails Governor Namadi’s Progressive Policies for Small Businesses

Ramadan Feeding: Jigawa Plans to Put 8 Million Meals on the Tables of the Need

RT Hon Dangyatin Emerged Chaiman Progressive Speakers Conference

Jigawa Appoints Emir Of Dutse As 2026 Amirul Hajji

UNICEF Urges Media to Advocate for Increased Water, Sanitation, and Hygiene Budget.

Attajdid September 2, 2024 September 2, 2024
Share This Article
Facebook Twitter Email Print
Leave a comment

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Follow US

Find US on Social Medias
Facebook Like
Twitter Follow
Youtube Subscribe
Telegram Follow

Weekly Newsletter

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

Popular News
International News

Martanin Qatar Akan Harin da a ka Kaiwa Jagororin Hamas Doha Mai magana da yawun ma’aikatar harkokin wajen ƙasar ya tabbatar da cewa an kafa tawagar lauyoyi domin shirin mayar da martani kan harin da Isra’ila ta kai wa Doha. Ya ce Isra’ila ta nuna halin marar hankali, amma wannan ba zai hana Katar ci gaba da rawar shiga tsakani ba. Ya kuma yi gargadin cewa Netanyahu yana tura Isra’ila ta zama ƙasa marar bin ƙa’ida, lamarin da zai iya jefa duniya baki ɗaya cikin haɗari. Haka zalika, an aika da saƙo ga Majalisar Ɗinkin Duniya, inda aka fara tattauna matakan da za a ɗauka domin mayar da martani kan harin. Firayim Ministan Qatar, wanda kuma shi ne Ministan harkokin wajen ƙasar, ya bayyana cewa tattaunawa na ci gaba ne da roƙon Amurka, amma duk da haka Isra’ila ta yi aiki da nufin lalata ƙoƙarin sulhu. Ya ce tarihi zai rubuta wannan lamari, kuma dole a mayar da martani cikin tsari ɗaya kan rashin imanin Netanyahu. A Gaza Rahotanni daga asibitoci sun tabbatar da cewa, tun daga wayewar gari yau, shahidai hamsin da biyu (52) ne suka riga mu gidan gaskiya sakamakon harin Isra’ila. Cikin waɗanda aka kashe akwai mutane tara (9) da ke cikin masu neman agaji a kudancin Gaza. Mai rahoto; M.B.S.Gama. At-tajdid News.

Attajdid Attajdid September 10, 2025
Ko ECOWAS za ta iya jure wa ƙalubalen da ke gabanta?
NNPC Ltd Set to Supply 100mmscf/d Gas to Dangote Refinery
Ambaliyar Ruwa Ta Yi Mumunan Barna Ta Sama Da gidaje 50 da Gonaki da Dabbobi a Kauyen Yobe
Jama’ar gari sun kashe DPO, sun ƙona ofishin ’yan sanda a Kano
- Advertisement -
Ad imageAd image
Global Coronavirus Cases

Confirmed

0

Death

0

More Information:Covid-19 Statistics

Categories

  • U.K News
  • Today News
  • Hot News
  • Video

About US

Attajdid News, a Nigerian media outlet, is dedicated to fostering dialogue among diverse communities, promoting integrity, transparency, and critical thinking.

Subscribe US

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

© Foxiz News Network. Ruby Design Company. All Rights Reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?