Jama’a da kafafen yada labarai suka kiyasta adadinsu ya kai 500,000 karfafa sun gudanar da zanga-zanga a biranen Qudus, Tel Aviv da sauran garuruwa, suna neman Benjamin Netanyahu ya kara kaimi wajen dawo da sauran mutane 101 da aka yi garkuwa da su. Wata gagarumar zanga-zanga ta afku a Isra’ila bayan da aka tsinci gawarwakin mutane shida daga cikin wadda garkuwa da su a Gaza.
Kamar yadda kafanin dillacin labarai na reuters ya rawaito.
At-tajdid News.




