A yau Lahadi Shugaban kasar Nijeriya Mr Bola Ahmad Tinibu yafara ziyarar aiki ta Kwanar biyar a kasar Sin wato chaina.
Kamar yanda Jaridar The Guardian da Dailytrust suka wallafa Shugaban kasar ya sauka ne a Birnin Beijing na kasar china da misalin karfe 9 na safe lahadin Nan Agogon Nigeria, Inda yasami Tarbar daga hukumomin Mulkin na kasar Sin kuma a tare da shi da akwai Gomnan jahar Lagos Babajide sanwoolu da takwaran sa na Kaduna Alhaji Uba Sani da wasu mukarraban Gomnatin Nigeria
At-tajdid News.




