Latest International News News
AN KAI HARI DA MAKAMI MAI LINZAMI A AREWACIN ISRA’ILA
A safiyar yau ne tashar Isra'ila ta 13, ta kawo labarin wani…
DAGA FILIN WASANNI⚽️⚽️⚽️DA YUWAR MANCHESTER UNITED ZATA BADA MAMAKI A WASAN FIRIMIYA NA WANNAN ZAGAYAN
Manchester United ta bude wasanninta na Firimiya da nasara a kan kungiyar…
BRIGADES NA AL-QUDS SUN KAI HARI GA WASU MOTOCIN ISRA’ILA.
Brigades na Al-Quds sun yi ruwan bama-bamai da manyan bindigogi a wurin…
ANA CIGABA DA SHIRYE-SHIRYEN TSAGAITA WUTAR YAKIN DAKE FARUWA A GAZA.
Ma'aikatar Harkokin Wajen Amurka ta fadi matsayarta akan batun yarjejenir tsagata wuta…
AN KAI HARI YANKIN TILLABERI NA JAMHURIYAR NIJAR DA YAKE IYAKA DA MALI DA BURKINA FASO.
Mehana na daga cikin yankuna shida da aka kai hari a yankin…
SOJOJIN MAMAYA SUN KAI HARI SANSANIN ‘YAN GUDUN HIJIRA NA BALATA.
Kamar yadda Kungiyar agaji ta Red Crescent ta yakin Falasdinu ta bayyana…
SOJOJIN ISRA’ILA SUNA KASHE ‘YAN JARIDA A YAKIN DA AKE YI A PALESTINE.
Kamar yadda Kwamitin Kare 'yan jaridu ya bayyana irin Kamfedin batanci da…
SOJOJIN MAMAYA SUN FUSKACI TIRJIYA A YANKIN WEST BANK.
Brigades Jerusalem ta West Bank mayakan da suke bataliya tubas sun lalata…
DAKARUN MAMAYA NA ISRA’IL SUN CI GABA DA MUZGUNAWA MAZAUNA GAZA.
Dakarun mamaya sun kai farmaki gidan fursuna Khaled Kharouf da ke unguwar…


