Latest International News News
Amurka Ta ƙaƙabawa Editocin Gidan Talabijin ɗin RT Na Rasha Takunkumai
Gwamnatin Amurka ta sanar da ƙaƙaba takunkumai kan wasu shugabannin kafar yada…
Turkiyya da Masar suna da buƙatu iri ɗaya kan lamuran da suka shafi Falasɗinawa, kuma dukkansu suna son ganin Isra’ila ta gaggauta daina kai hare-hare a Gaza, a cewar Shugaba Recep Tayyip Erdogan.
“Gudunmawar da Turkiyya da Masar suke bayarwa wajen zaman lafiya da kwanciyar…
Zanga-zanga Ta Barke a Amurka Domin Nuna Goyan Bayan Palesdinawa
Dubban Amurkawa ne suka gudanar da zanga-zangar goyon bayan Falasɗinawa a ranar…
ConflictMyanmar regime labels key ethnic armed groups ‘terrorist’ organisations.
The Myanmar military has designated three major ethnic armed groups that have…
Mumunan Yajin Aiki Da Zanga-zanga Sun Barke a Isra’ila Domin Nuna Kyamar Ra’ayin Netanyahu.
Yajin aikin gama-gari don tilastawa Netanyahu rungumar yarjejeniyar musayar fursunoni'Yan kasar Isra'ila…
Isra’ila Ta Cigaba Da Ruwa Bama-bamai Kan Fararen hula A Gaza
A yaƙin da Isra'ila ta kwashe kwana 332 tana yi a Gaza…
Idan Isra’ila Ta Samar da Iron Dome Turkiyya Zata Samar da Steel Dome, (Rumfar Ƙarfe)” Inji Shugaba Erdogan
Turkiyya ta shirya don bunƙasa aikinta na tsaron sama "Steel Dome" kamar…
Matsananciyar Zanga-Zanga ta Barke a Isra’ila
Jama'a da kafafen yada labarai suka kiyasta adadinsu ya kai 500,000 karfafa…
Takaitattun labarai Daga Jenin Da Gaza Da Kuma Lebanon
Kamar yadda majiyarmu ta yankin Palesdin ta larabtomana an sami gobzawa yaki…


