Dubban Amurkawa ne suka gudanar da zanga-zangar goyon bayan Falasɗinawa a ranar ma’aikata ta ƙasar a birnin New York. Hakan na faruwa ne a yayin da Isra’ila take ci gaba da luguden wuta a Gaza, inda kawo yanzu ta kashe Falasɗinawa 40,819, tare da jikkata 94,291.
TRT Afrika Hausa.
At-tajdid News.




