By using this site, you agree to the Privacy Policy and Terms of Use.
Accept
At'tajdid NewsAt'tajdid NewsAt'tajdid News
Notification Show More
Font ResizerAa
  • News
    • International News
  • Video
  • Lecture Audio
    • Tafsir
  • More
    • Books & Journal
      • Feature/Articles
    • Contact
    • Search Page
    • Blog
    • About Us
Reading: Dokar ta Baci a jahar Jigawa kan fannin ilimi
Share
Font ResizerAa
At'tajdid NewsAt'tajdid News
  • HomeHome
  • My Feed
  • My Interests
  • My Saves
  • History
  • Blog
Search
  • Quick Access
    • Home
    • Contact Us
    • About Us
  • Categories
    • News
    • International News
    • Video
    • Books & Journal
    • Feature/Articles
    • Lecture Audio
    • Tafsir
Have an existing account? Sign In
Follow US
At'tajdid News > Blog > News > Dokar ta Baci a jahar Jigawa kan fannin ilimi
News

Dokar ta Baci a jahar Jigawa kan fannin ilimi

Attajdid
Last updated: 2025/08/26 at 10:34 AM
Attajdid Published August 26, 2025
Share
SHARE

Gwamnatin Jihar Jigawa ta ayyana dokar ta baci a fannin ilimi, inda ta kaddamar da wani gagarumin gyara domin magance raunin karatun kananan yara da kuma karfafa harsashin ilimi a fadin jihar.

 

Gwamna Umar Namadi, a wata hira da ya yi da manema labarai ya ce sun yanke wannan shawara ne bayan wani bincike da aka gudanar, wanda ya nuna cewa takwas daga cikin kowanne dalibai 10 na Ajin Firamare na 1 ba sa iya karatu ko rubutu.

 

A wani bangare na gyare-gyaren, gwamnatin ta raba Ma’aikatar Ilimi gida biyu, Ma’aikatar Ilimi ta Farko da ta Gaba da Farko a wani mataki na tabbatar da ingantaccen shugabanci.

 

Gwamnan ya kuma ce gwamnatinsa ta karfafa sa ido a makarantu da kuma shigar iyaye cikin lamarin, ta hanyar karfafa wa Kwamitocin Gudanar da Makarantu, tare da kafa Mothers’ Forums wato Kungiyoyin iyaye Mata.

 

Yayin da Kwamitocin SBMC ke sa ido kan halartar malamai, kungiyoyin mata kuma na tabbatar da cewa yara suna zuwa makaranta a kai a kai.

You Might Also Like

Speakers Forum Congratulates Kwara, Katsina Speakers for Securing Governorship, Senate Tickets

Jigawa Governor: Our One Million Votes for Tinubu Are Non-Negotiable , Irreversible

Governor Namadi Affirmed as APC Jigawa State Gubernatorial Candidate for 2027

APC Primaries: Jigawa Speaker Retains Ticket Unopposed

Nursing Mother Inmate Freed as Jigawa NLC Women’s Wing Clears Her Court Fines

Attajdid August 26, 2025 August 26, 2025
Share This Article
Facebook Twitter Email Print
Leave a comment

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Follow US

Find US on Social Medias
Facebook Like
Twitter Follow
Youtube Subscribe
Telegram Follow

Weekly Newsletter

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

Popular News
International News

Rikici Yana Cigaba Da Barkiwa a Babban Birnin ƙasar Sudan (Khartoum)

Attajdid Attajdid September 26, 2024
An Shadantar da Falasɗinawa 12 a Gaza Kuma An Jikkita Yahudawan sahyoniyya.
Global hunger hits new high amid conflict, extreme weather: UN
Albashin Naira Miliyan 14 Nake Karɓa a Wata a Matsayin Sanata – Orji Kalu
NG-CARES Distributes Motorcycles to Facilitators in Jigawa
- Advertisement -
Ad imageAd image
Global Coronavirus Cases

Confirmed

0

Death

0

More Information:Covid-19 Statistics

Categories

  • U.K News
  • Today News
  • Hot News
  • Video

About US

Attajdid News, a Nigerian media outlet, is dedicated to fostering dialogue among diverse communities, promoting integrity, transparency, and critical thinking.

Subscribe US

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

© Foxiz News Network. Ruby Design Company. All Rights Reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?