By using this site, you agree to the Privacy Policy and Terms of Use.
Accept
At'tajdid NewsAt'tajdid NewsAt'tajdid News
Notification Show More
Font ResizerAa
  • News
    • International News
  • Video
  • Lecture Audio
    • Tafsir
  • More
    • Books & Journal
      • Feature/Articles
    • Contact
    • Search Page
    • Blog
    • About Us
Reading: Hukumar Hisbah Ta Kwace Kwalaben Giya 2,400 A Jigawa
Share
Font ResizerAa
At'tajdid NewsAt'tajdid News
  • HomeHome
  • My Feed
  • My Interests
  • My Saves
  • History
  • Blog
Search
  • Quick Access
    • Home
    • Contact Us
    • About Us
  • Categories
    • News
    • International News
    • Video
    • Books & Journal
    • Feature/Articles
    • Lecture Audio
    • Tafsir
Have an existing account? Sign In
Follow US
At'tajdid News > Blog > News > Hukumar Hisbah Ta Kwace Kwalaben Giya 2,400 A Jigawa
News

Hukumar Hisbah Ta Kwace Kwalaben Giya 2,400 A Jigawa

Attajdid
Last updated: 2025/07/21 at 9:18 PM
Attajdid Published July 21, 2025
Share
SHARE

Hukumar Hisbah da kebab jihar Jigawa ta Kwace ta re da lalata Kwalaben Giya 2,400 a yanking karamar hukumar Kazaure fake Jihar.

 

Babban Kwamandan Hisbah na jihar Malam Ibrahim Dahiru ya sanar da hakan lokacin da yake zantawa da manema labarai a Dutse babban birmin Jihar.

 

Ya ce sun Kwace giyarne adadin Katana 400 yayin samame da suka Kai zuwa wasu wurare da Ake siyarwa tare da shan giyar a yankin.

 

Ya Kara da cews Giyar wadda aka kiyasta kudinta kimanin Naira miliyan biyar da rabi, (N5.5million ) an lalata a Kan idanun shugaban karamar hukumar.Ho. Mansur Sabuwar.

 

Kwamandan ya Kara da cews Giya na daga cikin kayan maye da kuma mugwayen kwayoyi da aka haramta cinikinsu a fading Jihar.

 

” Kowa na same da irin yadda taammali da Giya da sauran kwayoyi ke gurbata tunanin Matasa, ya ke fiddasu daga hayyaci wadda hakan ke sa aikata mugwayen laifuffuka Ciki har da Kisan Kai”

 

“Don haka Hukumar Hisbah Ta daura damara yaki da wadannan abubiwa tare da hadin guaiwar sauran jamian tsaro da ke aiki a Jihar” a ceawar Kwamandan.

By: Muhammad Zangina Kura

 

At’tajdid News

You Might Also Like

GOJE’S ELECTORAL WAR: THE CONFRONTATION WITH TINUBU, GOVERNOR INUWA, USMAN KUMO AND APC CANDIDATES AHEAD OF 2027.

Ex-IGP Abba Flag Off Senatorial Campaign. Vows To Discourage money politics

Geregu Power Plc Backs TinibuI Power Sector Reform

Over 178,000 Jigawa Families to Receive N11.58bn Federal Government Social Grant

SABO NAKUDU’S VICTORY: A TRIUMPH OF POLITICAL STRATEGY, ORGANIZATIONAL DEPTH, AND DEMOCRATIC LEGITIMACY

Attajdid July 21, 2025 July 21, 2025
Share This Article
Facebook Twitter Email Print
Leave a comment

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Follow US

Find US on Social Medias
Facebook Like
Twitter Follow
Youtube Subscribe
Telegram Follow

Weekly Newsletter

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

Popular News
News

Poll:: Governor Namadi Receives Hundreds Of Decamped From PDP AND NNPP

Attajdid Attajdid September 17, 2024
Akwai yuyuwar Dr. Abdullahi Umar ganduje daga Shugaban Jam’iyyar APC ta kasa zai zama jakadan Najeriya a guda cikin kasashen Afrika.
An Gabatar da Taron Farfado da Harkokin Ilimi na Yankin  Karamar Hukumar Bagwai
KUSAN YARA DUBU GOMA SHA BIYAR (15,000) NE AKA KASHE A YAKIN DA AKE YI A GAZA.
Harin ‘Yan Ta’adda Ya Kashe Sojojin Hadin Gwiwa Biyar a Arewa Maso Gabashin Najeriya
- Advertisement -
Ad imageAd image
Global Coronavirus Cases

Confirmed

0

Death

0

More Information:Covid-19 Statistics

Categories

  • U.K News
  • Today News
  • Hot News
  • Video

About US

Attajdid News, a Nigerian media outlet, is dedicated to fostering dialogue among diverse communities, promoting integrity, transparency, and critical thinking.

Subscribe US

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

© Foxiz News Network. Ruby Design Company. All Rights Reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?