Yanda kanan yara suka gudanar da zama amajalisar dattawa akano.
Hotunan yadda ƙananan yara suka gudanar da zama a Majalisar Dokokin jihar Kano a ranar 20 ga watan Nuwamba, a wani ɓangare na bikin Ranar Ƙananan Yara ta Duniya ta 2024.
Ɗaya daga cikin yaran ya zauna a kujerar shugaban majalisar, inda ya jagoranci sauran takwarorinsa waɗanda suka zauna a kujerun da ‘yan majalisar suke zama.
Mai Rahoto;
Zainab Sulaiman Naibawa.
At-tajdid News.





