Najeriya ta Jaddada Matsayinta Akan Yakin da Akeyi a Yankin Gabas ta Tsakiya
Dole ne duniya ta yi kokarin kawo karshen hare-haren Isra’ila a Gaza.
Shugaba Tinubu ya faɗi hakan ne a taron ƙoli na ƙasashen Musulmi da Larabawa inda aka tattauna kan rikicin da ake fama da shi a Gabas Ta Tsakiya.
Shugaban ya kuma yi gargaɗin cewa “an kwashe lokaci mai tsayi ana wannan rikici kuma hakan ya haifar da wahal halun da ba za su ƙirgu ba”.
Mai Rahoto,
Zainab Sulaiman Naibawa.
At-tajdid News.




