By using this site, you agree to the Privacy Policy and Terms of Use.
Accept
At'tajdid NewsAt'tajdid NewsAt'tajdid News
Notification Show More
Font ResizerAa
  • News
    • International News
  • Video
  • Lecture Audio
    • Tafsir
  • More
    • Books & Journal
      • Feature/Articles
    • Contact
    • Search Page
    • Blog
    • About Us
Reading: An kashe sojojin Isra’ila uku a yakin da ake yi a arewacin Gaza
Share
Font ResizerAa
At'tajdid NewsAt'tajdid News
  • HomeHome
  • My Feed
  • My Interests
  • My Saves
  • History
  • Blog
Search
  • Quick Access
    • Home
    • Contact Us
    • About Us
  • Categories
    • News
    • International News
    • Video
    • Books & Journal
    • Feature/Articles
    • Lecture Audio
    • Tafsir
Have an existing account? Sign In
Follow US
At'tajdid News > Blog > International News > An kashe sojojin Isra’ila uku a yakin da ake yi a arewacin Gaza
International News

An kashe sojojin Isra’ila uku a yakin da ake yi a arewacin Gaza

Attajdid
Last updated: 2024/10/27 at 10:54 AM
Attajdid Published October 27, 2024
Share
SHARE

Rundunar sojin Isra’ila ta ce an kashe sojojinta uku a wani fada da aka gwabza a arewacin Gaza yayin da take ci gaba da kai wani gagarumin farmaki a yankin.

 

Sanarwar da rundunar ta fitar ta ce sojojin sun “fadi mutu ne a lokacin da ake gwabza fada a arewacin Gaza”, wanda ya kawo adadin sojojin Isra’ila da aka kashe a yakin Gaza zuwa 361 tun bayan fara kai farmakin kasa a yankin a bara.

 

Akalla Falasdinawa 9 ne suka mutu yayin da wasu da dama suka jikkata sakamakon wani hari da jiragen yakin Isra’ila suka kai kan wasu fararen hula a yammacin birnin Gaza.

 

Wata majiyar lafiya daga asibitin al-Ahli Arab ta shaida wa Anadolu cewa an kai wadanda suka jikkata da dama cibiyar lafiyar da kuma gawarwakin mutane tara bayan harin saman.

 

An kai harin ne a sansanin ‘yan gudun hijira na Shati, kamar yadda shaidu suka shaida wa Anadolu.

 

Yaƙin da Isra’ila take yi a Gaza, wanda ya shiga kwana na 385, ya kashe Falasɗinawa aƙalla 42,847 da jikkata fiye da 100,000, kan ana ƙiyasi mutum fiye da 10,000 na ƙarƙashin ɓaraguzai.

 

At-tajdid News.

You Might Also Like

Mass Turnout As Jigawa Flagg-Off 2025 Polio Immunization Campaign Targets 1.5 Million Children 

ZAMFARA STATE MUSLIMS LEAGUE FOR PEACE AND DEVELOPMENT OPEN LETTER TO TRUMP AND THE U.S.A CONGRESS:

Israel Strategies For Dividing Gaza Intro Two Zone

⭕️ Reuters, citing European and American sources

Israila ta Rushe Gidajen Falasɗinawa a Gaza, ta ƙaddamar da Sabon Hari a Khan Younis

Attajdid October 27, 2024 October 27, 2024
Share This Article
Facebook Twitter Email Print
Leave a comment

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Follow US

Find US on Social Medias
Facebook Like
Twitter Follow
Youtube Subscribe
Telegram Follow

Weekly Newsletter

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

Popular News

TRUMP AND CHRISTIAN GENOCIDE IN NIGERIA

Attajdid Attajdid November 5, 2025
Turkiyya da Masar suna da buƙatu iri ɗaya kan lamuran da suka shafi Falasɗinawa, kuma dukkansu suna son ganin Isra’ila ta gaggauta daina kai hare-hare a Gaza, a cewar Shugaba Recep Tayyip Erdogan.
ISWAP ta ɗauki alhakin harin Marte
Mece ce Makomar Sansanonin Sojin Rasha a Syria?
An Kashe Jagoran ’Yan Bindigar Kaduna a Rikicin ’Yan Fashin Daji
- Advertisement -
Ad imageAd image
Global Coronavirus Cases

Confirmed

0

Death

0

More Information:Covid-19 Statistics

Categories

  • U.K News
  • Today News
  • Hot News
  • Video

About US

Attajdid News, a Nigerian media outlet, is dedicated to fostering dialogue among diverse communities, promoting integrity, transparency, and critical thinking.

Subscribe US

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

© Foxiz News Network. Ruby Design Company. All Rights Reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?