By using this site, you agree to the Privacy Policy and Terms of Use.
Accept
At'tajdid NewsAt'tajdid NewsAt'tajdid News
Notification Show More
Font ResizerAa
  • News
    • International News
  • Video
  • Lecture Audio
    • Tafsir
  • More
    • Books & Journal
      • Feature/Articles
    • Contact
    • Search Page
    • Blog
    • About Us
Reading: Shugaban ƙungiyar ‘Yan Ta’adda ta Kasar Turkiyya (FETO) Fetullah Gulen ya Mutu a Kasar Amurka
Share
Font ResizerAa
At'tajdid NewsAt'tajdid News
  • HomeHome
  • My Feed
  • My Interests
  • My Saves
  • History
  • Blog
Search
  • Quick Access
    • Home
    • Contact Us
    • About Us
  • Categories
    • News
    • International News
    • Video
    • Books & Journal
    • Feature/Articles
    • Lecture Audio
    • Tafsir
Have an existing account? Sign In
Follow US
At'tajdid News > Blog > News > Shugaban ƙungiyar ‘Yan Ta’adda ta Kasar Turkiyya (FETO) Fetullah Gulen ya Mutu a Kasar Amurka
News

Shugaban ƙungiyar ‘Yan Ta’adda ta Kasar Turkiyya (FETO) Fetullah Gulen ya Mutu a Kasar Amurka

Attajdid
Last updated: 2024/10/22 at 9:48 AM
Attajdid Published October 22, 2024
Share
SHARE

Rahotanni sun bayyana cewa Fetullah Gulen wanda ya kitsa yunkurin juyin mulkin da aka yi a kasar Turkiyya a shekarar 2016 ya rasu a jihar Pennsylvania ta Amurka. Ya rasu yana da shekara 83.

 

Herkul, shafin yada farfaganda na kungiyar ta’addancin, ya bayyana a shafinsa na X cewa Gulen ya rasu a ranar Lahadi da yamma a asibitin da yake jinya.

 

Shekaru da dama, Gulen, shugaban kungiyar ‘yan ta’adda ta Fetullah (FETO), yana kula da babbar ƙungiyar ta’addanci da ke da nufin zagon kasa ga Turkiyya da kuma dimokuraɗiyyar ƙasar.

 

Gulen ya kasance yana zaune a jihar Pennsylvania ta Amurka kafin rasuwarsa. Shugabannin Turkiyya dai sun dade suna neman a mika shi, amma jami’an shari’a na Amurka ba su amince da hakan ba.

 

Kungiyar ta’adda ta FETO da shugabanta Fethullah Gulen ne suka kitsa juyin mulkin da ba yi nasara ba a ranar 15 ga watan Yulin 2016 a Turkiyya inda aka kashe mutane 252 tare da jikkata wasu 2,734.

 

Har ila yau, An kara zargin kungiyar ta’addanci ta FETO da hannu a yunkurin kifar da gwamnatin kasar ta hanyar kutsawa cibiyoyin kasar Turkiyya, musamman sojoji da ‘yan sanda da kuma bangaren shari’a.TRT Afarka Hausa.

 

At-tajdid News.

You Might Also Like

NASSI Hails Governor Namadi’s Progressive Policies for Small Businesses

Ramadan Feeding: Jigawa Plans to Put 8 Million Meals on the Tables of the Need

RT Hon Dangyatin Emerged Chaiman Progressive Speakers Conference

Jigawa Appoints Emir Of Dutse As 2026 Amirul Hajji

UNICEF Urges Media to Advocate for Increased Water, Sanitation, and Hygiene Budget.

Attajdid October 22, 2024 October 22, 2024
Share This Article
Facebook Twitter Email Print
Leave a comment

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Follow US

Find US on Social Medias
Facebook Like
Twitter Follow
Youtube Subscribe
Telegram Follow

Weekly Newsletter

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

Popular News
News

Rundunar Sojan Nijeriya ta Magantu  kan Hare-haren ‘Yan Ta’adda a Borno

Attajdid Attajdid May 14, 2025
Mun Dakatar Da Fafutikar Neman Tsige Ganduje Daga shugabancin APC – Matasan Arewa Ta Tsakiya
Wata mota da ta kwace ta faɗa cikin dandazon jama’a a kofar cibiyar wasanni da ke Kudancin China ta yi sanadiyyar mutuwar aƙalla mutane 35.
Since 2012, there have been countless incidents of physical and verbal assaults against priests and other clergy, attacks on Christian churches
Ana Fargabar Barkewar Cutar Kwalara a Jahar Borno
- Advertisement -
Ad imageAd image
Global Coronavirus Cases

Confirmed

0

Death

0

More Information:Covid-19 Statistics

Categories

  • U.K News
  • Today News
  • Hot News
  • Video

About US

Attajdid News, a Nigerian media outlet, is dedicated to fostering dialogue among diverse communities, promoting integrity, transparency, and critical thinking.

Subscribe US

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

© Foxiz News Network. Ruby Design Company. All Rights Reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?