Yahudawa Sun yi Zanga-zangar Kyamar Kisan Kare-dangi ga Palesdinawa
‘Yan sandan NYPD na birnin New York a Amurka sun kama Yahudawa masu zanga-zangar adawa da yaƙin kisan ƙare-dangi da Isra’ila take yi a Gaza inda suka toshe ƙofar shiga Kasuwar Hannayen-Jarin New York ranar 14 ga wata Oktoba.
Mai Rahoto;
Mujahid Muhammad Tasiu.
At-tajdid News.




