By using this site, you agree to the Privacy Policy and Terms of Use.
Accept
At'tajdid NewsAt'tajdid NewsAt'tajdid News
Notification Show More
Font ResizerAa
  • News
    • International News
  • Video
  • Lecture Audio
    • Tafsir
  • More
    • Books & Journal
      • Feature/Articles
    • Contact
    • Search Page
    • Blog
    • About Us
Reading: Hukumar DSS ta saki shugaban Kungiyar Kwadago ta Kasa NLC Ajaero.
Share
Font ResizerAa
At'tajdid NewsAt'tajdid News
  • HomeHome
  • My Feed
  • My Interests
  • My Saves
  • History
  • Blog
Search
  • Quick Access
    • Home
    • Contact Us
    • About Us
  • Categories
    • News
    • International News
    • Video
    • Books & Journal
    • Feature/Articles
    • Lecture Audio
    • Tafsir
Have an existing account? Sign In
Follow US
At'tajdid News > Blog > International News > Hukumar DSS ta saki shugaban Kungiyar Kwadago ta Kasa NLC Ajaero.
International NewsNews

Hukumar DSS ta saki shugaban Kungiyar Kwadago ta Kasa NLC Ajaero.

Attajdid
Last updated: 2024/09/10 at 6:42 AM
Attajdid Published September 10, 2024
Share
SHARE

Bayan ta ƙwace Fasfo ɗinsaAjaero ya ce an yi masa tambayoyi kan zargin bayar da tallafin ta’addanci da ya shafi wani dan Birtaniya, Andrew Wynne.

Ajaero ya ce an yi masa tambayoyi kan zargin bayar da tallafin ta’addanci da ya shafi wani dan Birtaniya, Andrew Wynne.

Hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta saki shugaban kungiyar kwadago Joe Ajaero, kamar yadda gidan talabijin na Channels ya ruwaito.

Ajaero, wanda ya tabbatar da sakinsa ga Channels, ya ce ‘yan sandan sirrin sun ba shi damar komawa gida da misalin karfe 11 na daren ranar Litinin.

An sake shi ‘yan mintoci kadan kafin wa’adin karfe 12 na dare da kungiyar kwadago ta bayar, wanda ta ɗauki mataki a wani taro da ta gudanar cewa ko a sake shi ko ta tsunduma jayin aiki na duka ƙasa.

Shugaban Kungiyar Kwadago ta Nijeriya ya ce an shafe kimanin sa’o’i 15 ana masa tambayoyi tun bayan kama shi da misalin karfe 7 na safe a filin jirgin sama na Abuja. Ajaero ya ce hukumar DSS ɗin ta ƙwace fasfo dinsa na tafiya.

Shugaban kungiyar kwadagon ya ce duk da cewa hukumar DSS ce ta tsare shi, wasu jami’an ‘yan sanda kuma sunje wajen domin sake yi masa tambayoyi a ofishin DSS da ke Abuja kan zanga-zangar End Bad Governance da aka yi a fadin kasar a watan Agusta.

Ajaero ya ce an yi masa tambayoyi kan zargin bayar da tallafin ta’addanci da ya shafi wani dan Birtaniya, Andrew Wynne.Shugaban kungiyar kwadagon dai yana kan hanyarsa ta zuwa kasar Birtaniya ne a jiya Litinin domin halartar taron kungiyar ‘yan kasuwa (TUC) inda aka kama shi a filin jirgin saman Abuja.

TRT Afarka Hausa.

At-tajdid News

You Might Also Like

Speakers Forum Congratulates Kwara, Katsina Speakers for Securing Governorship, Senate Tickets

Jigawa Governor: Our One Million Votes for Tinubu Are Non-Negotiable , Irreversible

Governor Namadi Affirmed as APC Jigawa State Gubernatorial Candidate for 2027

APC Primaries: Jigawa Speaker Retains Ticket Unopposed

Nursing Mother Inmate Freed as Jigawa NLC Women’s Wing Clears Her Court Fines

Attajdid September 10, 2024 September 10, 2024
Share This Article
Facebook Twitter Email Print
Leave a comment

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Follow US

Find US on Social Medias
Facebook Like
Twitter Follow
Youtube Subscribe
Telegram Follow

Weekly Newsletter

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

Popular News
International News

Majiya daga Isra’ila:Ta tabbatar da an kai sojoji 10 zuwa 15 zuwa asibitoci

Attajdid Attajdid August 24, 2024
YAN BINDIGA SUNKAI HARI UNGUWAR LADO DA KARO DAKE MALUNFASHI
Real Madrid ta amince da biyan Fam Miliyan 50 ga Dan wasa Dean Huijsen
Abdullahi Abbas Receives Hundreds of NNPC Decampees To APC In Dawakin Kudu LG
CBN Na Barazanar Rufe Kashi 95% na Kamfanonin Musayar Kuɗi
- Advertisement -
Ad imageAd image
Global Coronavirus Cases

Confirmed

0

Death

0

More Information:Covid-19 Statistics

Categories

  • U.K News
  • Today News
  • Hot News
  • Video

About US

Attajdid News, a Nigerian media outlet, is dedicated to fostering dialogue among diverse communities, promoting integrity, transparency, and critical thinking.

Subscribe US

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

© Foxiz News Network. Ruby Design Company. All Rights Reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?