Kakakin Soji na Birged Al-Qassam, Abu Ubaida ya bayyana irin yadda suke kallan shahidan kasar Jordan wanda ya kaiwa yahudawan sahyoniyya hari a iyakar Jordan da Isra’ila.
🔹”Muna taya murna da aikin jarumtaka da inganci a mashigar Karama da Jarumin shahidan kasar Jordan (Maher Al-Jazi) ya yi, daya daga cikin jarumtaka na ambaliyar Al-Aqsa.
🔹Bindigun gwarzon Jordan wajen kare al’ummar mu da ya fi karfin sojoji masu tarin yawa da kuma tarin makaman soji.
🔹Aikin yana bayyana ra’ayin al’ummarmu, da sakamakon da ambaliyar Al-Aqsa ta haifar, da kuma irin mafarkin da ke jiran sahyoniyawa daga jaruman al’ummarmu.
🔹Mujahidan mu a yakin da suke yi, da kwanton bauna, da tsallakawa yankin Zirin Gaza, sun gudanar da addu’o’in rashin halartar shahidan, jarumin aikin”.
At-tajdid News.




