Sakatare-Janar na Majalisar Dinkin Duniya Antonio Guterres a ranar Alhamis ya ce Afirka ba za ta iya jure wa dumbin bashin da ya yi kasashenta katutu ba kuma hakan na iya jawo rashin zaman lafiya a nahiyar.Ya fadi hakan ne a wajen babban taron hadin kai na China da kasashen Afirka da ake yi a Chinan, wanda shugabannin kasashen Afirka 50 ke halarta.
At-tajdid News.




