By using this site, you agree to the Privacy Policy and Terms of Use.
Accept
At'tajdid NewsAt'tajdid NewsAt'tajdid News
Notification Show More
Font ResizerAa
  • News
    • International News
  • Video
  • Lecture Audio
    • Tafsir
  • More
    • Books & Journal
      • Feature/Articles
    • Contact
    • Search Page
    • Blog
    • About Us
Reading: Innalillahi wa’innah illahi raji’un Allah ya yima mahaifiyar Tsohun Shugaban Nigeria Rasuwa a yau.
Share
Font ResizerAa
At'tajdid NewsAt'tajdid News
  • HomeHome
  • My Feed
  • My Interests
  • My Saves
  • History
  • Blog
Search
  • Quick Access
    • Home
    • Contact Us
    • About Us
  • Categories
    • News
    • International News
    • Video
    • Books & Journal
    • Feature/Articles
    • Lecture Audio
    • Tafsir
Have an existing account? Sign In
Follow US
At'tajdid News > Blog > News > Innalillahi wa’innah illahi raji’un Allah ya yima mahaifiyar Tsohun Shugaban Nigeria Rasuwa a yau.
News

Innalillahi wa’innah illahi raji’un Allah ya yima mahaifiyar Tsohun Shugaban Nigeria Rasuwa a yau.

Attajdid
Last updated: 2024/09/02 at 8:06 PM
Attajdid Published September 2, 2024
Share
SHARE

Allah Ya yi wa mahaifiyar tsohon shugaban Najeriya, Marigayi Umaru Musa ‘Yar’adua wato Hajiya Dada rasuwa.

Da yammacin yau Litinin din nan lamarin ya faru a Katsina.

Za a yi jana’izarta gobe Talata da karfe 1:30 na rana a cikin birnin Katsina.

You Might Also Like

NASSI Hails Governor Namadi’s Progressive Policies for Small Businesses

Ramadan Feeding: Jigawa Plans to Put 8 Million Meals on the Tables of the Need

RT Hon Dangyatin Emerged Chaiman Progressive Speakers Conference

Jigawa Appoints Emir Of Dutse As 2026 Amirul Hajji

UNICEF Urges Media to Advocate for Increased Water, Sanitation, and Hygiene Budget.

Attajdid September 2, 2024 September 2, 2024
Share This Article
Facebook Twitter Email Print
Leave a comment

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Follow US

Find US on Social Medias
Facebook Like
Twitter Follow
Youtube Subscribe
Telegram Follow

Weekly Newsletter

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

Popular News
News

Hukumar Jarrabawar NECO Ta Bayyana Wani Kason Samakon Jarabawa

Attajdid Attajdid September 19, 2024
TA’AZIYYA DA JAJANTAWA GA MUTANEN MAIDUGURI DAGA ALKALI SANUSI MUHAMMAD MAGAMI
Kisan Hanifah:Abdulmalik ya ƙalubalanci Hukuncin Kisan da Aka Yanke Masa
NG-CARES Distributes Motorcycles to Facilitators in Jigawa
Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Kasa Super Eagles wacce ta ƙunshi zallan yan wasan da ke taka leda a Najeriya, tayi rashin nasara a wasan ta na farko na gasar cin kofin tamaula na ƙasashen nahiyar Afrika a hannun takwararta na ƙasar Senegal da ci daya da nema. Manazarta al’amurra wasan ƙwallon ƙafa na kallon rashin nasara a matsayi wata yar manuniya da ke nuna irin koma-baya da kuma siyasa da ta dabaibaye al’amurran zaɓen yan wasa da zasu wakilci Najeriya a wannan gasa. Alal misali, da dama daga cikin manazarta da suka kalli wasan sun nuna damuwa kan yadda masu ruwa da tsaki suka ajiye shahararren ɗan wasan Kano Pillarss Rabiu Ali Pele bisa hujjar shekarun haihuwa duk da cewa yana kan ganiyyar sa na wasa a gasar Firimiya Lig ta ƙasa, hasali ya kasance ɗan wasa daya tilo da ya kafa tarihin cin mafi yawan kwallayeya gasar ta Firimiya Lig. A sauran wasan gasar da aka fafata a rukunin da Najeriya ke ciki, an tashi daga wasa kowacce ƙungiya na da ci daya tsakanin Congo da Sudan, abin da ke nuni da cewa zuwa yanzu Najeriya ce ta karshe rukunin na ‘D’, kuma Ƙungiyoyi biyun da suka fi yawan maki sune zasu haura zuwa zagaye na gaba na gasar. A wasannin da za’a fafata a wannan rana, Burkina Faso za ta kara da jamhuriyyar Afrika ta Tsakiya, sai kuma wasa tsakanin Mauritania da Tanzania. A wani labarin kuma, Wata kotu a Ingila ta bayar da belin tsohon ɗan wasan Arsenal, Thomas Partey bayan tuhumar sa bisa zargin laifukan cin zarafin wasu mata. An zargi ɗan wasan na Ghana da yi wa wasu mata biyu fyaɗe tare da cin zarafin wata daban. Lamarin da ake zargi ya faru ne a tsakanin shekara ta 2021 zuwa 2022 lokacin da yake taka leda a Arsenal. Daga cikin hukunce-hukuncen da kotun ta yanke masa, ta hana Partey yi wa kowace daga cikin matan magana, sannan dole ya sanar da ƴansanda idan zai canja gida ko zai yi
- Advertisement -
Ad imageAd image
Global Coronavirus Cases

Confirmed

0

Death

0

More Information:Covid-19 Statistics

Categories

  • U.K News
  • Today News
  • Hot News
  • Video

About US

Attajdid News, a Nigerian media outlet, is dedicated to fostering dialogue among diverse communities, promoting integrity, transparency, and critical thinking.

Subscribe US

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

© Foxiz News Network. Ruby Design Company. All Rights Reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?