By using this site, you agree to the Privacy Policy and Terms of Use.
Accept
At'tajdid NewsAt'tajdid NewsAt'tajdid News
Notification Show More
Font ResizerAa
  • News
    • International News
  • Video
  • Lecture Audio
    • Tafsir
  • More
    • Books & Journal
      • Feature/Articles
    • Contact
    • Search Page
    • Blog
    • About Us
Reading: Gwamnatin Katsina ta Kashe Sama da Biliyan ₦30 Kan Tsaro a Cikin Shekara ɗaya da Watanni Uku
Share
Font ResizerAa
At'tajdid NewsAt'tajdid News
  • HomeHome
  • My Feed
  • My Interests
  • My Saves
  • History
  • Blog
Search
  • Quick Access
    • Home
    • Contact Us
    • About Us
  • Categories
    • News
    • International News
    • Video
    • Books & Journal
    • Feature/Articles
    • Lecture Audio
    • Tafsir
Have an existing account? Sign In
Follow US
At'tajdid News > Blog > News > Gwamnatin Katsina ta Kashe Sama da Biliyan ₦30 Kan Tsaro a Cikin Shekara ɗaya da Watanni Uku
News

Gwamnatin Katsina ta Kashe Sama da Biliyan ₦30 Kan Tsaro a Cikin Shekara ɗaya da Watanni Uku

Attajdid
Last updated: 2024/09/01 at 4:41 PM
Attajdid Published September 1, 2024
Share
SHARE

Kamar yadda Jaridar Hausa Daily Post kawoGwamnatin jihar Katsina ƙarƙashin jagorancin Malam Dikko Umar Raɗɗa, ta bayyana zunzurutun kuɗi har sama da kimanin Naira Biliyan 30 a matsayin adadin da ta kashe a cikin shekara ɗaya da watanni uku kan ƙalubalen tsaro da wasu sassan jihar ke fuskanta.

Duk da hakan bai kawo karshin barayin dajiba a wasu sassa na Jahar.Jaridar Hausa Daily Post ta ruwaito cewa, kwamishinan tsaro da harakokin cikin gida na gwamnatin jihar, Nasiru Mu’azu Ɗanmusa ne ya bayyana hakan, a wurin wani taro da gwamnatin jihar ta shirya a shiyyar Funtua domin ganawa da al’ummar yankin kan yadda gwamnatin ta tsara kasafin kuɗi na shekarar 2024.

Inda a  cikin jawabinsa, Nasiru Ɗanmusa ya yi bayani kan yadda gwamnatin Dikko Raɗɗa ta riski halin da sha’anin tsaro ke ciki ranar 29 ga watan Mayun 2023 zuwa yanzu.

Ya bayyana Nasarorin da gwamnatin ta samu a yayin da take fafutika domin tabbatar da tsaron rayuka da dukiyoyin al’umma.

Ya kuma ƙara da cewa, “a kowane wata gwamnatin jihar na ware Naira Miliyan Uku ga shugabannin ƙananan hukumomin da matsalar tsaro ta shafa domin siyan man fetur ɗin da za su yi sintiri.

“Nasir Ɗanmusa, ya kuma jaddada cewa gwamnatin jihar a shirye take da ta karɓi koken duk wata karamar hukumar dake fuskantar ƙalubalen tsaro domin basu kuɗaɗen da za su magance wata matsala ta tsaro dake addabar su.

At-tajdid News.

You Might Also Like

Speakers Forum Congratulates Kwara, Katsina Speakers for Securing Governorship, Senate Tickets

Jigawa Governor: Our One Million Votes for Tinubu Are Non-Negotiable , Irreversible

Governor Namadi Affirmed as APC Jigawa State Gubernatorial Candidate for 2027

APC Primaries: Jigawa Speaker Retains Ticket Unopposed

Nursing Mother Inmate Freed as Jigawa NLC Women’s Wing Clears Her Court Fines

Attajdid September 1, 2024 September 1, 2024
Share This Article
Facebook Twitter Email Print
Leave a comment

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Follow US

Find US on Social Medias
Facebook Like
Twitter Follow
Youtube Subscribe
Telegram Follow

Weekly Newsletter

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

Popular News
Books & Journal

TARIHIN SHUGABAN OFISHIN SIYASA NA HARKAR HAMAS, JAGORAN MUJAHID YAHYA AL-SINWAR “Abu Ibrahim”

Attajdid Attajdid August 7, 2024
RT Hon Dangyatin Emerged Chaiman Progressive Speakers Conference
Governor Namadi Commission N100 Million Water Project In Gwari Village.
Governor Namadi Calls For Addressing Unemployment, Restlessness, In Nigeria
Kano Drugs Agency to Strengthens Ties with KASSOSA on Healthcare, Education, Others
- Advertisement -
Ad imageAd image
Global Coronavirus Cases

Confirmed

0

Death

0

More Information:Covid-19 Statistics

Categories

  • U.K News
  • Today News
  • Hot News
  • Video

About US

Attajdid News, a Nigerian media outlet, is dedicated to fostering dialogue among diverse communities, promoting integrity, transparency, and critical thinking.

Subscribe US

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

© Foxiz News Network. Ruby Design Company. All Rights Reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?