By using this site, you agree to the Privacy Policy and Terms of Use.
Accept
At'tajdid NewsAt'tajdid NewsAt'tajdid News
Notification Show More
Font ResizerAa
  • News
    • International News
  • Video
  • Lecture Audio
    • Tafsir
  • More
    • Books & Journal
      • Feature/Articles
    • Contact
    • Search Page
    • Blog
    • About Us
Reading: Sojojin Isra’ila Sun Shahadantar da Muhammad Jaber  “Abu Shuja” .
Share
Font ResizerAa
At'tajdid NewsAt'tajdid News
  • HomeHome
  • My Feed
  • My Interests
  • My Saves
  • History
  • Blog
Search
  • Quick Access
    • Home
    • Contact Us
    • About Us
  • Categories
    • News
    • International News
    • Video
    • Books & Journal
    • Feature/Articles
    • Lecture Audio
    • Tafsir
Have an existing account? Sign In
Follow US
At'tajdid News > Blog > International News > Sojojin Isra’ila Sun Shahadantar da Muhammad Jaber  “Abu Shuja” .
International News

Sojojin Isra’ila Sun Shahadantar da Muhammad Jaber  “Abu Shuja” .

Attajdid
Last updated: 2024/08/29 at 9:31 PM
Attajdid Published August 29, 2024
Share
SHARE

Kwamandan rundunar Tulkarm Brigade na QudsHarkar Jihad Islamiyya:Rahotannin sun kara tabbatarwa Muhammad Jaber “Abu Shuja” Kwamandan rundunar Tulkarm Brigade na Quds Brigade kuma daya daga cikin wadanda suka kafa ta na farko Abu Shuja ya sami shahada tare da wasu dakarunsa da dama bayan irin tirjiyar da suka nunawa sojojin Isra’ila a sansanin Tulkarm sun zo da  sojoji da dama sannan suka yi amfani da motoci masu sulke da jirage marasa matuka wajen kaiwa  Abu Shujaa hari a tsakiyar sansanin Tulkarm suna ganin cewa shi da dakarunsa ba za su mika wuya ba sannan sunyi shirin arangama da kuma nuna jaruntaka a kansa.

Ana zaman makokin Abu Shujaa, kwamandan bataliya ta Tulkarm mai alaka da rundunonin Quds da ya samu shahada tare da ‘yan uwansa a sansanin Tulkarm an san Abu Shuja bisa jajircewa wanda ya yanke shawarar tunkarar sojojin  Isra’ila domin ya kawar da zaluncin da ake yi wa al’ummarsa ya gane cewa tunkararsa ko ta halin kaka ya fi sauki fiye da zama karkashin inuwar zalunci. 

A cikin wata sanarwa da rundunar sojojin mamaya ta fitar, ta yi ikirarin kashe kwamandan bataliya ta Tulkarm a rundunar Quds Brigades, Muhammad Jaber “Abu Shuja” sojojin mamaya sun ce Falasdinawa 5 ne suka yi shahada a wurin da suka kewaye, ciki har da kwamandan Abu Shuja baya ga kame Qasas Shahidan na yau Muhammad Jaber “Abu Shuja” yayi bankwana da abokinsa shahidi Saeed Al-Jaber wanda harin bam da aka kai a sansanin Nour Shams da ke Tulkarm watannin da suka gabata ya mutu shima yau ya sami tashi shahadar.

Kafin shahadarsa yi yi wasu jawabai akan arangamar da ake yi a Gaza ya ce “Idan makiya suka kashe ni ko wani, za mu ci gaba da wanzuwa a cikin shahidai, kuma ana ci gaba da tsayin daka“ a wata hirarsa da Al-Mayadeen.

“Ba na son yin magana da yawa, filin da nake magana a kai ne kuma cikin azama, domin suna yawan yin magana kuma ba sa yin komai.”Adadin shahidai tun bayan fara aikin fadada ayyukan sojojin  Isra’ila a yankin arewa maso yammacin kogin Jordan adadin ya kai shahidai 19.

At-tajdid News.

You Might Also Like

Mass Turnout As Jigawa Flagg-Off 2025 Polio Immunization Campaign Targets 1.5 Million Children 

ZAMFARA STATE MUSLIMS LEAGUE FOR PEACE AND DEVELOPMENT OPEN LETTER TO TRUMP AND THE U.S.A CONGRESS:

Israel Strategies For Dividing Gaza Intro Two Zone

⭕️ Reuters, citing European and American sources

Israila ta Rushe Gidajen Falasɗinawa a Gaza, ta ƙaddamar da Sabon Hari a Khan Younis

Attajdid August 29, 2024 August 29, 2024
Share This Article
Facebook Twitter Email Print
Leave a comment

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Follow US

Find US on Social Medias
Facebook Like
Twitter Follow
Youtube Subscribe
Telegram Follow

Weekly Newsletter

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

Popular News
International News

Matsananciyar Zanga-Zanga ta Barke a Isra’ila

Attajdid Attajdid September 2, 2024
Gwamnatin Jihar Sokoto ta raba tallafi ga iyalan da hatsarin jirgin ruwa ya rutsa da su a garin Rinaye, karamar hukumar Shagari.
Jigawa APC Vows Not Condoned Attack On Defense Minister Other Party Leaders
BAYANI NA MUSAMMAN KAN HULDA TSAKANIN MICROSOFT DA HUKUMAR LEEKEN SIRRI TA ISRA’ILA
Mayaƙan Boko Haram Sun Miƙa Wuya ga Sojojin Nijeriya
- Advertisement -
Ad imageAd image
Global Coronavirus Cases

Confirmed

0

Death

0

More Information:Covid-19 Statistics

Categories

  • U.K News
  • Today News
  • Hot News
  • Video

About US

Attajdid News, a Nigerian media outlet, is dedicated to fostering dialogue among diverse communities, promoting integrity, transparency, and critical thinking.

Subscribe US

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

© Foxiz News Network. Ruby Design Company. All Rights Reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?