By using this site, you agree to the Privacy Policy and Terms of Use.
Accept
At'tajdid NewsAt'tajdid NewsAt'tajdid News
Notification Show More
Font ResizerAa
  • News
    • International News
  • Video
  • Lecture Audio
    • Tafsir
  • More
    • Books & Journal
      • Feature/Articles
    • Contact
    • Search Page
    • Blog
    • About Us
Reading: Isra’ila na Cigaba da Samun Matsin Lambar Tsagaita Wuta a Gaza 
Share
Font ResizerAa
At'tajdid NewsAt'tajdid News
  • HomeHome
  • My Feed
  • My Interests
  • My Saves
  • History
  • Blog
Search
  • Quick Access
    • Home
    • Contact Us
    • About Us
  • Categories
    • News
    • International News
    • Video
    • Books & Journal
    • Feature/Articles
    • Lecture Audio
    • Tafsir
Have an existing account? Sign In
Follow US
At'tajdid News > Blog > International News > Isra’ila na Cigaba da Samun Matsin Lambar Tsagaita Wuta a Gaza 
International News

Isra’ila na Cigaba da Samun Matsin Lambar Tsagaita Wuta a Gaza 

Attajdid
Last updated: 2025/09/02 at 6:15 AM
Attajdid Published September 2, 2025
Share
SHARE

Shugaban Amurka Donald Trump ya bayyana cewa Isra’ila ta taɓa kasancewa mafi ƙarfi wajen matsa lamba a majalisar dokokin Amurka, amma yanzu ta rasa wannan ƙarfi.

Ya ce ba wanda ya yi wa Isra’ila irin taimakon da ya yi mata, ciki har da hare-haren baya-bayan nan akan Iran. Trump ya ƙara da cewa dole Isra’ila ta kawo ƙarshen wannan yaƙi domin yana cutar da ita, inda ya nuna cewa duk da ta ci gaba da yaƙi, tana rasa tasiri a fagen hulɗar jama’a musamman a majalisar dokoki.

 

Ministan harkokin waje na Belgium ya bayyana cewa ƙasarsa za ta amince da matsayin Falasɗinu a zaman Majalisar Ɗinkin Duniya. Haka kuma Belgium za ta kafa takunkumi mai tsauri kan gwamnatin Isra’ila, tare da ɗaukar matakin yin zabe a taron Turai domin dakatar da haɗin gwiwa da Isra’ila.

 

Mai rahoto;

M.B.S.Gama.

 

At’tajdid News

You Might Also Like

Mass Turnout As Jigawa Flagg-Off 2025 Polio Immunization Campaign Targets 1.5 Million Children 

ZAMFARA STATE MUSLIMS LEAGUE FOR PEACE AND DEVELOPMENT OPEN LETTER TO TRUMP AND THE U.S.A CONGRESS:

Israel Strategies For Dividing Gaza Intro Two Zone

⭕️ Reuters, citing European and American sources

Israila ta Rushe Gidajen Falasɗinawa a Gaza, ta ƙaddamar da Sabon Hari a Khan Younis

Attajdid September 2, 2025 September 2, 2025
Share This Article
Facebook Twitter Email Print
Leave a comment

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Follow US

Find US on Social Medias
Facebook Like
Twitter Follow
Youtube Subscribe
Telegram Follow

Weekly Newsletter

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

Popular News
International News

Biden Adviser Sullivan Holds ‘rare’ Talks With Top Chinese Army Official.

Attajdid Attajdid August 30, 2024
GAZA Massacre: Water Scarcity May Kill More Palestine.
WANENE JABOTINSKY WANDA NETANYAHU YAKE BI  KUMA YA AJIYE TAKOBINSA?
Anti- Hardship : Police Arrests 212 Protestants, In Jigawa.
Uwargidan shugaban kasa sanata Oluremi Tinubu, ta kaddamar da sabbin na’urorin gano cutar tarin fuka da aka kera a wani mataki na saurin gano cutar a fadin kasar nan
- Advertisement -
Ad imageAd image
Global Coronavirus Cases

Confirmed

0

Death

0

More Information:Covid-19 Statistics

Categories

  • U.K News
  • Today News
  • Hot News
  • Video

About US

Attajdid News, a Nigerian media outlet, is dedicated to fostering dialogue among diverse communities, promoting integrity, transparency, and critical thinking.

Subscribe US

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

© Foxiz News Network. Ruby Design Company. All Rights Reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?