By using this site, you agree to the Privacy Policy and Terms of Use.
Accept
At'tajdid NewsAt'tajdid NewsAt'tajdid News
Notification Show More
Font ResizerAa
  • News
    • International News
  • Video
  • Lecture Audio
    • Tafsir
  • More
    • Books & Journal
      • Feature/Articles
    • Contact
    • Search Page
    • Blog
    • About Us
Reading: Gwamnatin tarayya ta yi gargadin cewa Jahohi guda tara da kuma wasu garuruwa guda 15 a fadin yankin Arewa za su fuskanci mamakon ruwan sama a tsakanin 25 ga watan Augusta zuwa 29 ga watan Augusta wanda kuma ka iya haifar da Ambaliyar ruwa
Share
Font ResizerAa
At'tajdid NewsAt'tajdid News
  • HomeHome
  • My Feed
  • My Interests
  • My Saves
  • History
  • Blog
Search
  • Quick Access
    • Home
    • Contact Us
    • About Us
  • Categories
    • News
    • International News
    • Video
    • Books & Journal
    • Feature/Articles
    • Lecture Audio
    • Tafsir
Have an existing account? Sign In
Follow US
At'tajdid News > Blog > News > Gwamnatin tarayya ta yi gargadin cewa Jahohi guda tara da kuma wasu garuruwa guda 15 a fadin yankin Arewa za su fuskanci mamakon ruwan sama a tsakanin 25 ga watan Augusta zuwa 29 ga watan Augusta wanda kuma ka iya haifar da Ambaliyar ruwa
News

Gwamnatin tarayya ta yi gargadin cewa Jahohi guda tara da kuma wasu garuruwa guda 15 a fadin yankin Arewa za su fuskanci mamakon ruwan sama a tsakanin 25 ga watan Augusta zuwa 29 ga watan Augusta wanda kuma ka iya haifar da Ambaliyar ruwa

Attajdid
Last updated: 2025/08/26 at 10:27 AM
Attajdid Published August 26, 2025
Share
SHARE

Gwamnatin tarayya ta yi gargadin cewa Jahohi guda tara da kuma wasu garuruwa guda 15 a fadin yankin Arewa za su fuskanci mamakon ruwan sama a tsakanin 25 ga watan Augusta zuwa 29 ga watan Augusta wanda kuma ka iya haifar da Ambaliyar ruwa.

 

Ma’aikatar muhalli ta tarayya da kuma cibiyar aikewa da gargadi kan yiwuwar ambaliyar ruwa ta kasa, su ka bayyana hakan wanda kuma Babban Daraktan Yaki da zaizayar kasa da kuma Ambaliyar ruwa Usman Abdullahi Bokoni ya rattaba hannu akai.

 

A cewar Sanarwar Jahohi da kuma Garuruwan da ka iya fuskantar Ambaliyar ruwan sun hadar da garin Abba-kumbo da Mubi da kuma sheleng a Jahar Adamawa sai garuruwan Azare da Jama’a a Jahar Bauchi sai garin Ngala a jahar Borno da garin Nafada  a jahar Gombe sai kuma garin gwaram a jahar Jigawa da garin Sumaila a jahar Kano da garuruwan Bindawa da kaita da kuma Katsina a jahar ta katsina sai kuma garin makera a jahar Sokoto da kuma garin Anka a jahar Zamfara.

 

Hakanan koda a ranar Asabar da ta gabata sai da hukumar ta yi hasashen Afkuwar Ambaliyar ruwa a wasu Jahohi guda bakwai da kuma garuruwa guda 25 a fadin Nigeria.

 

Hakanan Ma’aikatar Muhalli ta tarayya ta yi gargadin cewa mamakon ruwan sama kamar da Bakin kwarya da za a fuskanta a tsakanin ranar 23 ga watan Augusta izuwa ranar 24 ga wata, ka iya haifar da Ambaliyar ruwa ga wuraren da aka bayyana.

 

Hakanan sanarwar ta ba da umarni ga Al’ummar da ke zaune a yankunan da ke da barazanar Ambaliyar ruwa tun daga Jaba zuwa Lokoja da su gaggauta tashi a saboda yadda ruwa ya ke dada karuwa a kogin Niger.

 

You Might Also Like

NASSI Hails Governor Namadi’s Progressive Policies for Small Businesses

Ramadan Feeding: Jigawa Plans to Put 8 Million Meals on the Tables of the Need

RT Hon Dangyatin Emerged Chaiman Progressive Speakers Conference

Jigawa Appoints Emir Of Dutse As 2026 Amirul Hajji

UNICEF Urges Media to Advocate for Increased Water, Sanitation, and Hygiene Budget.

Attajdid August 26, 2025 August 26, 2025
Share This Article
Facebook Twitter Email Print
Leave a comment

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Follow US

Find US on Social Medias
Facebook Like
Twitter Follow
Youtube Subscribe
Telegram Follow

Weekly Newsletter

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

Popular News
News

Jigawa Awards N336. 6 Billion Contracts For Capital Projects

Attajdid Attajdid September 11, 2024
Triumph Furious As Dollar Crashes In Market Reserves
APGA, Accord Party Wins 5 Councillors As APC Sweeps All 27 Chairmanship In Jigawa LG Poll  
Trump ya Nuna Shakku Kan Yarjejeniyar Tsagaita Wuta a Gaza
Sojojin Isra’ila na Sahyoniyya Sun Kai Hari Cikin Gidajan Fararan Hula a Gaza da Lebanon.
- Advertisement -
Ad imageAd image
Global Coronavirus Cases

Confirmed

0

Death

0

More Information:Covid-19 Statistics

Categories

  • U.K News
  • Today News
  • Hot News
  • Video

About US

Attajdid News, a Nigerian media outlet, is dedicated to fostering dialogue among diverse communities, promoting integrity, transparency, and critical thinking.

Subscribe US

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

© Foxiz News Network. Ruby Design Company. All Rights Reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?