By using this site, you agree to the Privacy Policy and Terms of Use.
Accept
At'tajdid NewsAt'tajdid NewsAt'tajdid News
Notification Show More
Font ResizerAa
  • News
    • International News
  • Video
  • Lecture Audio
    • Tafsir
  • More
    • Books & Journal
      • Feature/Articles
    • Contact
    • Search Page
    • Blog
    • About Us
Reading: Rundunar Yaki da Ƙwacen Waya da Faɗan Daba Zata Fara Bin Gidaje domin kamo Masu Laifi a Kano
Share
Font ResizerAa
At'tajdid NewsAt'tajdid News
  • HomeHome
  • My Feed
  • My Interests
  • My Saves
  • History
  • Blog
Search
  • Quick Access
    • Home
    • Contact Us
    • About Us
  • Categories
    • News
    • International News
    • Video
    • Books & Journal
    • Feature/Articles
    • Lecture Audio
    • Tafsir
Have an existing account? Sign In
Follow US
At'tajdid News > Blog > News > Rundunar Yaki da Ƙwacen Waya da Faɗan Daba Zata Fara Bin Gidaje domin kamo Masu Laifi a Kano
News

Rundunar Yaki da Ƙwacen Waya da Faɗan Daba Zata Fara Bin Gidaje domin kamo Masu Laifi a Kano

Attajdid
Last updated: 2025/08/02 at 1:41 PM
Attajdid Published August 2, 2025
Share
SHARE

Rundunar Tsaro da ke yaƙi da faɗan Daba da ƙwacen Waya da Shaye-shaye ta Anti-Phone Snatching a Jihar Kano, ta bayyana shirin fara bin gidaje don kamo bata-garin da ke aikata faɗan daba, da fashin waya da shaye-shaye a jihar.

 

Kwamandan rundunar Inuwa Salisu Sharaɗa ya ce za a hukunta duk wani babba ko ɗan siyasa da bincike ya tabbatar da hannu wajen goyon bayan bata-gari. Ya kuma ja kunnen matasa da su guji laifi, tare da roƙon iyaye su kula da tarbiyyar ‘ya’yansu.

 

Daga: Muhammad Zangina Kura

 

At’tajdid News

You Might Also Like

NASSI Hails Governor Namadi’s Progressive Policies for Small Businesses

Ramadan Feeding: Jigawa Plans to Put 8 Million Meals on the Tables of the Need

RT Hon Dangyatin Emerged Chaiman Progressive Speakers Conference

Jigawa Appoints Emir Of Dutse As 2026 Amirul Hajji

UNICEF Urges Media to Advocate for Increased Water, Sanitation, and Hygiene Budget.

Attajdid August 2, 2025 August 2, 2025
Share This Article
Facebook Twitter Email Print
Leave a comment

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Follow US

Find US on Social Medias
Facebook Like
Twitter Follow
Youtube Subscribe
Telegram Follow

Weekly Newsletter

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

Popular News
News

Sojoji Sun Kashe ’Yan Ta’adda Da Ke Shirin Kai Hari Ga Masu Gyaran Layin Lantarkin Arewa

Attajdid Attajdid November 5, 2024
Turkiyya da Masar suna da buƙatu iri ɗaya kan lamuran da suka shafi Falasɗinawa, kuma dukkansu suna son ganin Isra’ila ta gaggauta daina kai hare-hare a Gaza, a cewar Shugaba Recep Tayyip Erdogan.
October 22, 2024
EFCC Detains NAHCON Chair, Recovers Over N9 billion Hajji Subsidy
Za Mu Tabbatar Da Cewa Babu Wanda Ya Sha Gabanmu Wajen Samar Da Ingantaccen Fetur (inji Dangote)
- Advertisement -
Ad imageAd image
Global Coronavirus Cases

Confirmed

0

Death

0

More Information:Covid-19 Statistics

Categories

  • U.K News
  • Today News
  • Hot News
  • Video

About US

Attajdid News, a Nigerian media outlet, is dedicated to fostering dialogue among diverse communities, promoting integrity, transparency, and critical thinking.

Subscribe US

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

© Foxiz News Network. Ruby Design Company. All Rights Reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?