By using this site, you agree to the Privacy Policy and Terms of Use.
Accept
At'tajdid NewsAt'tajdid NewsAt'tajdid News
Notification Show More
Font ResizerAa
  • News
    • International News
  • Video
  • Lecture Audio
    • Tafsir
  • More
    • Books & Journal
      • Feature/Articles
    • Contact
    • Search Page
    • Blog
    • About Us
Reading: Turkiyya ce ta 11 a duniya wurin fitar da kayayyakin tsaro — Erdogan
Share
Font ResizerAa
At'tajdid NewsAt'tajdid News
  • HomeHome
  • My Feed
  • My Interests
  • My Saves
  • History
  • Blog
Search
  • Quick Access
    • Home
    • Contact Us
    • About Us
  • Categories
    • News
    • International News
    • Video
    • Books & Journal
    • Feature/Articles
    • Lecture Audio
    • Tafsir
Have an existing account? Sign In
Follow US
At'tajdid News > Blog > International News > Turkiyya ce ta 11 a duniya wurin fitar da kayayyakin tsaro — Erdogan
International News

Turkiyya ce ta 11 a duniya wurin fitar da kayayyakin tsaro — Erdogan

Attajdid
Last updated: 2025/05/28 at 11:15 AM
Attajdid Published May 28, 2025
Share
SHARE

Turkiyya ce ta 11 a duniya wurin fitar da kayayyakin tsaro — Erdogan

Ƙasar ce kan gaba wajen ƙera jirage marasa matuƙa a duniya, kamar yadda Shugaban Turkiyya Recep Tayyip Erdogan ya bayyana a wurin babban taron Jam’iyyar AK karo na 8 a Ankara

 

Kasar na dab da samun babban sauyi da ci gaban tattalin arziki mai ban sha’awa, in ji shi, inda ya kara da cewa “abubuwan ci gaba a yankinmu za su gaggauta wannan tsarin,” in ji Erdogan. / Hoto: AA

Turkiyya ta zama jagora a duniya wurin ƙera jirage marasa matuƙa haka kuma ita ce ta 11 wurin fitar da kayayyakin tsaro a duniya, kamar yadda shugaban Turkiyya Recep Tayyip Erdogan ya bayyana, Ya bayyana haka ne a wurin babban taron Jam’iyyar AK karo na 8 a Ankara.

 

Kasar na dab da samun babban sauyi da ci gaban tattalin arziki mai ban sha’awa, in ji shi, inda ya kara da cewa “abubuwan ci gaba a yankinmu za su gaggauta wannan tsarin.”

 

Erdogan ya ce gwamnati ta shirya wani shirin kawo sauyi ga “karni na Turkiyya,” wanda ya bayyana a matsayin “mai faɗi”, wanda zai “samar da ci gaban kasarmu da ƙaruwar abubuwan da ake samarwa.”

 

Turkiyya na dab da kawar da ta’addanci

 

Erdogan ya kuma bayyana fatansa na ganin cewa, Turkiyya da yankinta na dab da kawar da ta’addanci, inda ya yi kira da a hada kai a tsakanin Turkawa, Kurdawa, da Larabawa domin kawar da dakarun da suka haddasa tashin hankali shekaru da dama.

 

“Insha Allahu, kwanakin da aka shafe ana fama da ta’addanci, tashin hankali, da amfani da makamai za su kau daga kasarmu da yankinmu gaba daya.”

 

“Za mu hadu a matsayin Turkawa, Kurdawa da Larabawa, mu rusa bangon ta’addancin da ya addabi mu da ‘ya’yanmu fiye da shekara 40.”

 

Mai rahoto

Mustapha Garba Usman

You Might Also Like

Mass Turnout As Jigawa Flagg-Off 2025 Polio Immunization Campaign Targets 1.5 Million Children 

ZAMFARA STATE MUSLIMS LEAGUE FOR PEACE AND DEVELOPMENT OPEN LETTER TO TRUMP AND THE U.S.A CONGRESS:

Israel Strategies For Dividing Gaza Intro Two Zone

⭕️ Reuters, citing European and American sources

Israila ta Rushe Gidajen Falasɗinawa a Gaza, ta ƙaddamar da Sabon Hari a Khan Younis

Attajdid May 28, 2025 May 28, 2025
Share This Article
Facebook Twitter Email Print
Leave a comment

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Follow US

Find US on Social Medias
Facebook Like
Twitter Follow
Youtube Subscribe
Telegram Follow

Weekly Newsletter

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

Popular News
News

Akalla An Sami Mutane 30 Sun Mutu a Ambaliyar Ruwan data Barke a Jahar Maiduguri.

Attajdid Attajdid September 12, 2024
EU prepares new sanctions for Russia after Putin’s absence at Istanbul
WHO IS DR. ALIYU TILDE
Mutum 48 Suka Mutu Sakamakon hatsarin Tankar Mai a Jihar Nejan Nijeriya
China ta Gargadi kanada akan Yimata katsalandan
- Advertisement -
Ad imageAd image
Global Coronavirus Cases

Confirmed

0

Death

0

More Information:Covid-19 Statistics

Categories

  • U.K News
  • Today News
  • Hot News
  • Video

About US

Attajdid News, a Nigerian media outlet, is dedicated to fostering dialogue among diverse communities, promoting integrity, transparency, and critical thinking.

Subscribe US

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

© Foxiz News Network. Ruby Design Company. All Rights Reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?