By using this site, you agree to the Privacy Policy and Terms of Use.
Accept
At'tajdid NewsAt'tajdid NewsAt'tajdid News
Notification Show More
Font ResizerAa
  • News
    • International News
  • Video
  • Lecture Audio
    • Tafsir
  • More
    • Books & Journal
      • Feature/Articles
    • Contact
    • Search Page
    • Blog
    • About Us
Reading: Burkina Faso da Senegal za su ƙulla alaƙar tsaro
Share
Font ResizerAa
At'tajdid NewsAt'tajdid News
  • HomeHome
  • My Feed
  • My Interests
  • My Saves
  • History
  • Blog
Search
  • Quick Access
    • Home
    • Contact Us
    • About Us
  • Categories
    • News
    • International News
    • Video
    • Books & Journal
    • Feature/Articles
    • Lecture Audio
    • Tafsir
Have an existing account? Sign In
Follow US
At'tajdid News > Blog > News > Burkina Faso da Senegal za su ƙulla alaƙar tsaro
News

Burkina Faso da Senegal za su ƙulla alaƙar tsaro

Attajdid
Last updated: 2025/05/17 at 9:40 PM
Attajdid Published May 17, 2025
Share
SHARE

Burkina Faso da Senegal za su ƙulla alaƙar tsaro

 

 

Shugaban gwamnatin mulkin soji na ƙasar Burkina Faso, Ibrahim Traore ya gana da Firaministan Senegal, Ousmane Sonko domin tattauna hanyoyin haɗin gwiwa domin yaƙi da rashin tsaro da sauran abubuwan da suka shafi ƙasashen biyu.

 

An gudanar da tattaunawar ce a ranar 16 ga watan Mayu a babban birnin Burkina Faso, Ouagadougou, kamar yadda kafar Burkina24 mai zaman kanta a ƙasar ta ruwaito.

 

“Na zo ne domin nuna goyon baya ga Shugaban Ƙasa Traore da gwamnatinsa da ma mutanen ƙasar a ƙoƙarin da suke yi na yaƙi da ta’addanci da aka ƙaƙaba musu, sannan mu duba hanyoyin da za mu ƙulla alaƙa da haɗin gwiwar taimakon juna,” in ji Sonko bayan tattaunawar.

 

Firaministan ya ce rashin tsaron ba zai tsaya a Burkina Faso da Mali da Nijar kaɗai bam “babu ƙasar da za ta tsira idan ta’addancin ya cigaba da faɗaɗa a yankin Afirka ta Yamma,” in ji shi.

 

Mai Rahoto

Mujahid Muhammad Tasiu

You Might Also Like

Speakers Forum Congratulates Kwara, Katsina Speakers for Securing Governorship, Senate Tickets

Jigawa Governor: Our One Million Votes for Tinubu Are Non-Negotiable , Irreversible

Governor Namadi Affirmed as APC Jigawa State Gubernatorial Candidate for 2027

APC Primaries: Jigawa Speaker Retains Ticket Unopposed

Nursing Mother Inmate Freed as Jigawa NLC Women’s Wing Clears Her Court Fines

Attajdid May 17, 2025 May 17, 2025
Share This Article
Facebook Twitter Email Print
Leave a comment

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Follow US

Find US on Social Medias
Facebook Like
Twitter Follow
Youtube Subscribe
Telegram Follow

Weekly Newsletter

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

Popular News
International News

Turkiyya ce ta 11 a duniya wurin fitar da kayayyakin tsaro — Erdogan

Attajdid Attajdid May 28, 2025
Mass Turnout As Jigawa Flagg-Off 2025 Polio Immunization Campaign Targets 1.5 Million Children 
Ukraine Says Russian Attacks Injure at Least 5, Cause Fires
Remi Tinubu da Ribadu za su jagoranci yi wa Najeriya addu’a
Governor Babagana Umara Zulum Visits Shehu of Dikwa, Provided Farming Equipment.
- Advertisement -
Ad imageAd image
Global Coronavirus Cases

Confirmed

0

Death

0

More Information:Covid-19 Statistics

Categories

  • U.K News
  • Today News
  • Hot News
  • Video

About US

Attajdid News, a Nigerian media outlet, is dedicated to fostering dialogue among diverse communities, promoting integrity, transparency, and critical thinking.

Subscribe US

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

© Foxiz News Network. Ruby Design Company. All Rights Reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?